Jump to content

gwiwa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

gwiwa itace mahaɗan gaɓɓai wacce ƙasusuwa suƙa hadu a tsakaninsu.

Misali[gyarawa]

  • Imam ya hamɓareni da gwiwar hannu.
  • Musa nada ciwo a gwiwa.

A wasu harsunan[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]