kurum

Daga Wiktionary
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Karin magana[gyarawa]

Kome daɗin kiɗa kurum ya fi shi.

Kurum ita ma magana ce.

Kurum maganin mai tsegumi.

Mutum kurum mugu ne.