Jump to content

la'lla

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Asalin Kalma

[gyarawa]

Watakila kalman la'alla ta samo asali ne daga harshen larabci.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Watakila kalmace ta hausa da ke nuna rashin tabbacin abu. Ana kuma amfani da ita yayin da mai magana ke kokwanto akan abun da ya fada la'alla ya faru ko bai faru ba, la'alla gaskia ne ko kuma karya ne.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): may be
  • Faransanci (French): meɪ
  • Larabci (Arabic): rubbama - ربما

Kalmomi masu alaka

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 106. ISBN 9789781601157.