Jump to content

Teku

Daga Wiktionary
(an turo daga teku)

Hausa

[gyarawa]

Teku kalmace dake nufin ruwa mai girman gaske, wanda ba’a iya hangen karshensa daga gabansa ko tsakiyarsa. Anfi saninsa da suna “ocean” ko kuma “sea” a turance. Ruwan teku ba kaman ko wani ruwa bane saboda yanada gishiri kuma ba’a iya shansa kamar ruwan rafi da na Rijiya.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Jirgin ruwa na safaran kaya ta hanyar teku.
  • Ruwan teku baya shawuwa.
  • Ana kamun kifi a manyan teku na duniya.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P157,