Tsakuwa
Appearance
(an turo daga tsakuwa)
Tsakuwa Dukkan karamin dutsen da girmansa bai wuce a tura shi a hanci ko baki ba.[1]
Misalai
[gyarawa]- Mun tsince tsakuwa a cikin shinkafa.
- Na tauna tsakuwa.
Karin Magana
[gyarawa]- A tauna aya domin tsakuwa taji tsoro.
Misalai
[gyarawa]Tsakuwa ma'anar wannan Kalmar ita ce macen yar karamar kaza
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,97