Jump to content

tsibiri

Daga Wiktionary

Tsibiri ƙasa ko fili da yake zagaye da ruwa musamman a tsakiyar Teku. Ana samun tsibiri ne a tsakiyar Teku waje da ainihin Nahiyoyi.