Ararraɓi ɗaya ne daga cikin Tsaffin acikin jerin magungunan gargajiyar Hausawa, ana Amfani dashi ne wurin maganin Basir.