Jump to content

Baƙin-ciki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Baƙin-ciki shine yanayi wanda yake zuwa ma mutum mara sakamakon Wani abu ɗaya faru Daɗi, shine kishiyar farin-ciki.

Misali

[gyarawa]
  • Babu yana cikin baƙin-ciki yau.
  • Baƙin-cikin yau yafi na kullum.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Angry
  • Larabci: ضيق