Jump to content

farin-ciki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

farin-ciki shine yanayi wanda yake zuwa ma mutum mai Daɗi, shine kishiyar Baƙin-ciki.

Misali

[gyarawa]
  • Babu yana cikin farin-ciki yau.
  • Farin-cikin yau yafi na kullum.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: happy
  • Larabci: قرحة