Jump to content

Bazara

Daga Wiktionary

Bazara About this soundFuruci  lokacine mai yanayi na sanyi. Bazara kan fara ne da zarar damina ta wuce, wato bayan ruwa ya tsaya. [1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • gaskiya wannan bazaran sanyi yayi yawa sosai.
  • Zanyi tafiya a wannan bazarar

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,212
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,310