Jump to content

Dakin

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

dakin shine kankarenda ake zubawa asama wanda yake raba tsakanin gidan sama da ƙasa, anayisa da Dutse, Ruwa, siminti, yashi da Rodi.

Misali

[gyarawa]
  • Anyi dakin gidan Usman.
  • Dakin ɗin ya rushe.