Daria
Appearance
Daria Alama ce da ake gani a fuska dake nuna gani ko jin abin mamaki ko nishaɗi.
Misalai
[gyarawa]- Dan ƙwallo yana daria.
- Sarki ya tuntsure da daria saboda labarin Waziri.
- Audu yana daria saboda anyi masa albishir.
- Ibro akwai shi da ban daria
A wasu harsunan
[gyarawa]English:laugh
Karin magana
[gyarawa]- Ana daria mai tauna ya kan ƙoshi.
- Haƙorin daria shi ya kan yi cizo.