Jump to content

Gishiri

Daga Wiktionary

Gishiri wani nau'in sinadari ne da ake sawa a abinci kuma yana karawa miya daɗi. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Hasana tayi miya tamanta batasa gishiba miyan salab.
  • Dafa duka da intaji gishiri daɗi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,154