Matsefi

Hausa[gyarawa]
Matsefi Abu mai haƙora da akayi da katako ko roba domin tayar da gashi. Ko kuma a ce dukkan abinda ake amfani da shi wajen tsefe gashi.[1]
Misalai[gyarawa]
- Ya tsefe gashi da matsefi
- Ana kitso da matsefi
- Na yi amfani da matsefi wajen aski
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P31,