Jump to content

Musulunci

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Musulunci Addini ne dake koyi akan bauta wa Allah shi kadai ba tare da hadashi da kowa a wajen bauta ba, kuma Annabi Muhammad bawansa ne kuma manzonsa ne.

Fassara[gyarawa]

English: Religion

Misalai[gyarawa]