Jump to content

Tukuba

Daga Wiktionary

Tukuba Wani wuri ne inda mahauta ke gashin nama,kamar tsire,kilishi,balangu da dai sauransu.

Misalai

[gyarawa]
  • Mahauci ya gasa nama akan tukubarshi