Jump to content

dan gauda

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Dan gauda dai wani nau'in abincine wanda hausawa keyi kuma yana daya daga cikin abincin gargajiya. ana yinshi ne da wake da kuma Dawa, sannan ana amfani da ganyen doka wajen rufe shi idan an kwaba bayan an nika wake da dawan