Jump to content

kishigiɗa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

kishingiɗa wani Irin salon kwanciya ce wacce tace nuna cewa mutum yana cikin Raha ko Jin daɗi, shine mutum ya kwanta ya tokara gwiwar hannun sa aƙasa.

Misali

[gyarawa]
  • Bakyau ana cin abinci a kishingiɗe.
  • Musa ya kishingiɗa.