musulunci

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

musulunci shine sadaukarwa da miƙa wuya ga Allah Ubangijin talikai tare da amincewa Annabi Muhammad (s.a.w) manzon Allah ne, ta hanyar yin duk abinda yace da barin abinda ya hana.

Misali[gyarawa]

  • Salla wajibi ne ga mutum musulmi wanda yayi imanin da addinin musulunci.
  • Musulunci shine addini Allah.