Annabi Muhammad

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Annabi Muhammad (S.A.W) shine Muhammad ɗan Abdullahi, na ƙarshen Annabawa kuma shugaban su, wato wanda daga kansa babu wani manzo ko Annabi da zai zo a bayan shi, kuma ya haɗa kan dukkan Larabawa da wasu ƙabilun duniya inda suka cure waje ɗaya a ƙarƙashin Addinin musulunci, tare da daidaita Ɗabi'u da halayan ýan Adam ta hanyar koyar da su sakon Ubangiji (Alƙur'ani da Hadisi) wato Shari'a.

Misali[gyarawa]

  • Muhammad Manzon Allah ne.
  • Bawan Allah ne annabi Muhammad