Jump to content

tuwo

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

TuwoAbout this soundTuwo  abincin hausawane tsawon shekaru, farine, ana yin shi da jiRubutu mai gwaɓinsin Hatsi kamar Masara, Dawa ko Gero ,dawa,alkama ko alabo.

Misali

[gyarawa]
  • Musa be son tuwo
  • Tuwo da miyar taushe yana da daɗi.