Hadiri

Daga Wiktionary

HadiriAbout this soundHadiri  Hadiri na nufin baƙin gajimare a sararin samaniya wanda ke samuwa lokacin Damina a dalilin jiran saukan ruwa ko zafin rana mai kutse da iska mai kadɗawa.[1]

Hadiri da daddare gami da tsawa da walkiya

Misalai[gyarawa]

  • Hadiri ya haɗu matuƙa amma kuma hadarin yawashe.
  • Ana sa rai hadirin zai bada ruwa.

Manazarta[gyarawa]