Sojan ƙasa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]sojan ruwa shine jami'in tsaro na Soja wanda yake yawancin bada kariya Da bayarda tsaron ƙasa da ƙasa ta hanyar amfani da motocin yaƙi.
Kalmomi masu alaƙa
[gyarawa]Misali
[gyarawa]- Sojan kasar Kenya yayi ƙoƙarin gano wata ma'ajiyar.
- Sojojin ƙasa sunyi nasasa.
- Anbuɗe shafin ɗaukar sabbin sojojin ƙasa.
fassara
- Turance:army
- Larabci:جيش