Sojan ruwa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]sojan ruwa shine jami'in tsaro na Sojawanda yake yawancin bada kariya Da bayarda tsaro ta iyakoki da gaɓar tekun ta hanyar amfani da jiragen ruwa.
Kalmomi masu alaƙa
[gyarawa]Misali
[gyarawa]- Sojan ruwa ya Nitse ya rasa ransa
- Sojojin Ruwa sunyi nasasar ƙowato gwada
- Anbuɗe shafin ɗaukar sabbin sojojin ruwa.
fassara
- Turanci:navy
- Larabci: سلاح البحرية