Sojan sama
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]sojan sama shine jami'in tsaro na Soja wanda yake yawancin bada kariya Da bayarda tsaro tasamo ta hanyar amfani da jiragen sama.
Kalmomi masu alaƙa
[gyarawa]Misali
[gyarawa]- Sojan sama ya faɗo ya rasa ransa
- Sojojin sama sunyi nasasar ƙowato gwada
- Anbuɗe shafin ɗaukar sabbin sojojin sama.
fassara
- Turanci air Force
- Larabci:سلاح الطيران