Jump to content

Bawo

Daga Wiktionary
(an turo daga bawo)

Bawo Wani abun rufi ne me matsayin sutura ga itace ko 'yayansu abinci wainda a haka suke tsurowa. [1]Misali: Gyada, Gujjiya, Gwada Ayaba, Dankali, Lemu, Kankana, Abarba, Kwakwa, Giginya, Daurawa, wake, Shinkafa, Rake da sauransu.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.