Haƙori
Appearance
(an turo daga haƙori)
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]HaƙoriHakori (help·info) Ƙashi dake kan dasashin mutum ko kuma dabba da ake amfani da shi wajen tauna abinci.
- Suna jam'i. Haƙora
Misali
[gyarawa]- Yarinya ta fara haƙori
- Haƙorin shi ciwo yake
Karin magana
[gyarawa]- Ba a raba harshe da haƙori.
- Haƙorin dariya shi ya kan yi cizo.
- Tsattsagar haƙori ta kan kawo jini.
- Haqorin dariya ba a ganin shi da jini.