Jump to content

Azumi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Azumi wani nau’in ibada ne da yake hana ci da sha da Saduwa da Iyali daga fitowar Alfijir zuwa faɗuwar rana. Azumi ya kasu kashi-kashi:

  1. wajibi (watan ramadan),
  2. Ramuwa,
  3. Nafila,
  4. Kaffara.

Misalai

[gyarawa]
  • Anyi azumin kwana talatin bana
  • Audu na azumi don cin jarrabawa da yayi

English

[gyarawa]

fasting

Arabic

[gyarawa]

الصوم