Bera

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bera Mai launi ja

Bera Wani halitta ce Wadda Allah ya halicce shi arami yake rayuwan shi, sai kuma cikin daki Inda ake aje abinci nan ne yake samu yake rayuwa, kokuma bayi dadai sauran wurare. Sannan kuma Bera wani halitta ne da yake zama a kwata ko daji ko kuma a kusa da inda zai samu daman rayuwa ba tare da takura ba. Abunda yafi takura mashi kuma yafi tsoro to mage ce ko kuma kyanwa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Beraye sunyi barna a shagon Garba

Karin Magana[gyarawa]

  • Idan bera nada sata daddawa ma nada wari

Manazarta[gyarawa]