Yaro
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna 1
[gyarawa]Kishiya
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Bolanci: lāwo
- Faransanci: garçon
- Harshen Portugal: garoto, menino
- Harshen Swahili: kijana
- Ispaniyanci: niño
- Katafanci: nggwon
- Larabci: وَلَد (walad), صَبِيّ (ṣabiyy)
- Turanci: boy, child[1][2][3]
Suna 2
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Bolanci: bùdà
- Faransanci: serviteur
- Harshen Portugal: empregado
- Harshen Swahili: mtumishi
- Ispaniyanci: sirviente
- Larabci: خَادِم (ḵādim)
- Turanci: servant[2][3]
Karin magana
[gyarawa]Abin da babba ya gani yana ƙasa, yaro ko ya hau rimi ba zai gan shi ba.
Aiki yaro inda ya ke so ka ga saurinsa.
Kowane mutum a ɗakinsa yaro ne.
Yaro bai san wuta ba sai ta ƙone shi.
Yaro man kaza, in ya ji rana sai ya narke.
- da kudi abokin manya .misali shine zaka ga shafiupac dan she kara 20 yana hudda da stofaffi misalin yan shekara 40,50 da sauransu sabi da yana da dan garinsa a hannu.
- Yaro bari murna karen ka ya kama kura.
Bolanci
[gyarawa]Suna
[gyarawa]yāro (yārinshe)[4]
- Hausa: tsuntsu
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 48.
- ↑ 2.0 2.1 Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1110.
- ↑ 3.0 3.1 Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 224.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 222.