Dukkan logs na bayyana
Appearance
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 11:34, 27 Afirilu 2024 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page sarka (Created page with "sarka;wani abun ado ne na mata wanda suke sakawa a wuyansu domin yin kwalliya.akwae nau'ikan sarka kala daban-daban.")
- 11:27, 27 Afirilu 2024 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page gyale (Created page with "Gyale abune da mata suke anfani dashi suna yafawa amatsayin mayafi domin suturta jikinsu.gyale ko mayafi duk abu daya ne.")
- 20:11, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kugu (Created page with "Kugu na nufin tsakiya,mahadar kafafu da sauran gangar jiki.")
- 20:09, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Gizo (Created page with "Gizo na nufin Saka ko sakargizo ko yanar gizo.")
- 20:08, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Ulu (Created page with "Ulu na nufin gashin tumaki.")
- 20:05, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Farkawa (Created page with "Farkawa na nufin mutun Yana cikin bacci yatashi ba tare da lokacin tashin shi baccin yayi bah.")
- 20:03, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Razananne (Created page with "Razananne na nufin Wanda ya firgita ko yaji tsoro.")
- 20:01, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Jami'ah (Created page with "Jami'ah na nufin yunibasiti, makarantar gaba da sakandiri.")
- 20:00, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kurukuru (Created page with "Kuru-kuru na nufin ganin abu afili a bayyane.")
- 19:58, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Maikaushi (Created page with "Maikaushi na nufin Mai tsauri.")
- 19:58, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kontattace (Created page with "Kontattace na nufin takura ko rashi walwala da jindadin.")
- 19:55, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Aibantawa (Created page with "Aibantawa na nufin kushe abu ko fadin kalamai mara kyau ko wani kuskure akan wani abu.")
- 19:53, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kafaffe (Created page with "Kafaffe na nufin tsayaiye mara motsi ko abinda aka kafeshi waje.")
- 19:52, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Mara tsafta (Created page with "Mara tsafta na nufin kazami Mai zama da datti da kazanta. MISALI Hafsat kazamiya ce Bata wanke kayanta. Isah ya Saka takalmi Mai datti.")
- 19:49, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Fayaf (Created page with "Fayaf na nufin roba Mai Kwaroro.")
- 19:48, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Zalinci (Created page with "Zalinci na nufin yin mugunta da rashin adalci. MISALI Yarinyar azzalima ce.")
- 19:47, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Takawa (Created page with "Takawa na nufin yin tafiya da kafa. MISALI Dalibai sun Tako da kafa daga cikin makaranta zuwa bakin kofar fita.")
- 19:45, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Tusarubutu (Created page with "Tusarubutu na nufin Kara bin zanen rubutu domin yafito sosae.da turanci ana kiran Kalmar da ( tracing).")
- 19:43, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Ingizawa (Created page with "Ingizawa na nufin hankadawa ko ture abu yafadi. MISALI Aliyu ya ingiza Salma tafadi.")
- 19:41, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kankan (Created page with "Kankan na nufin tamau ko takurewa.")
- 19:40, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Mitsitsi (Created page with "Mitsitsi na nufin abu karami.")
- 19:39, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Daurarre (Created page with "Daurarre na nufin abu kulalle.")
- 19:38, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Hasumiya (Created page with "Hasumiya na nufin tudu.")
- 19:37, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kaunu (Created page with "Kaunu na nufin dukduniya da turanci ana kiran Kalmar da ( universe).")
- 19:36, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Ciratw (Created page with "Cirata na nufin tafiya daga gu zuwa wani gu .")
- 19:35, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Murdawa (Created page with "Murdawa na nufin murzawa ko tufkewa.")
- 19:34, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kwano (Created page with "Kwano:Kalmar kwano tana ma'ana dayawa MISALI Kwanon cin abinci Kwano zuba kayan kamar garwa da sauran su.")
- 19:30, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Daskatarre (Created page with "Daskatarre na nufin sandararre.")
- 19:29, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Shekewa (Created page with "Shekewa na nufin bakacewa. MISALI Tsohuwar na bakace. Jiya fati ta bakace dawa.")
- 19:27, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Batarai (Created page with "Batarai na nufin Jin haushi ko rashin jindadin faruwar wani abu. MISALI Maganar da likitan yafadama Aisha yabata mata Rai sosae.")
- 19:24, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Dakatawa (Created page with "Dakatawa na nufin Jira ko saurarawa.")
- 19:22, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Raurawa (Created page with "Raurawa na nufin kadawa.")
- 19:22, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Ganganci (Created page with "Ganganci na nufin yin wani abu dasane.")
- 19:20, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Lale (Created page with "Lale: kalma ce da ake anfani da ita domin yima Baki barka da zuwa da nuna Jin dadin ganinsu.")
- 19:14, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Bairos (Created page with "Bairos na nufin kwayar cuta.")
- 19:13, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Zazafe (Created page with "Zazafe na nufin dumame ko Kara zafafa abincin da yayi sanyi MISALI Salma ta dumama tuwo.")
- 19:11, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Waranti (Created page with "Waranti na nufin takardar Iko.")
- 19:10, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Budurwa (Created page with "Budurwa:kamar ce da ake kiran yarinya mace da Bata taba yin aure ba. MISALI Budurwa yarinyar Nan zatayi aure.")
- 19:08, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kalace (Created page with "Kalace na nufin Karin kumallo. MISALI Amina batayi kalace ba yau. Sai nayi kalace zantafi makaranta FASSARA Kalace (breakfast).")
- 19:06, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Sati (Created page with "Sati na nufin mako da turanci ana kiran Kalmar da (week). MISALI Aisha taje ganin likita a makon Daya wuce. Mako Mai zuwa za'a koma makaranta.")
- 19:02, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Matsafi (Created page with "Matsafi na nufin mutun mushiriki me yin siddabaru. MISALI Matsafin yayi mutuwar wulakanci.")
- 18:59, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Turkeinternet (Created page with "Turkeinternet na nufin sarkar sabis data kewaye duniya Baki Daya.")
- 18:58, 24 Satumba 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Warkarwa (Created page with "Warkarwa na nufin magancewa.")
- 19:22, 23 Agusta 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Dakiki (Created page with "Dakiki na nufin mara kokari,hazaka , ganewa ko mara fahimta. MISALI Sahal shine dakikin ajinsu. Fatima dakikiya ce. FASSARA") Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 19:05, 23 Agusta 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Roko (Created page with "Roko na nufin bara ko naiman taimako. MISALI Almajiri yayi bara. yaron Yana rokon kudi. FASSARA Roko( beg).") Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 19:01, 14 Agusta 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Karawa (Created page with "Karawa na nufin dadawa,Kara yawan abu. MISALI Kara hasken fitila A karamin abinci FASSARA Kara(add).") Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 18:56, 14 Agusta 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Shagalalle (Created page with "Shagalalle na nufin mutun Wanda wani abu yadauke masa hankali da nutsuwar sa gaba Daya akan wannan abun. MISALI Khadija ta shagala da karatun qur'ani FASSARA") Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 18:50, 14 Agusta 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Kallabi (Created page with "Kallabi na nufin dankwali da mata suke daura akai. MISALI Aisha ta daura Kallabi. kallabin yarinyar yafadi.") Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 20:14, 3 Agusta 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Mudu (Created page with "Mudu na nufin ma'auni ko mawajin da ake auna kayan hazi da sauran su. MISALI Fatima tasiya shinkafa Mudu uku. Aisha ta aramin Mudu.") Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 20:10, 3 Agusta 2023 Aisha Yahuza hira gudummuwa created page Sakamako (Created page with "Sakamako na nufin daraja ko adadin maki da aka samu a jarabawa ko wata gasa da aka Saka. MISALI Sakamakon jarabawa yaran yafito. FASSARA Sakamako (score).") Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu