Dukkan logs na bayyana
Appearance
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 11:54, 8 Maris 2024 Eshatkangiwa56 hira gudummuwa created page Makankari (Created page with "'''Makankari''' {{Audio|Makankari.ogg|Makankari}} duk wani kayan aiki na kicin da ake amfani da shi wajen kankare abinci kamar a tukunya da sauransu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85</ref> ==Misalai== * Da makankari na kankare shinkafa da ta ƙone a tukunya. * Ta kankare bushashen alkaki da makankari == Manazarta == Category:Suna")
- 11:52, 8 Maris 2024 Eshatkangiwa56 hira gudummuwa created page Makasa (Created page with "'''Makasa''' {{Audio|Makasa.ogg|Makasa}} Waje mai muhimmaci a jiki da ka iya sa ayi saurin jin zafi ko mutuwa idan aka bugi sashin. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Makasai ==Misalai== * Yan dambe sun san makasa a cikin mutun. * Babu kyau duka a wuya don makasa ce. == Manazarta == Category:Suna")
- 11:45, 8 Maris 2024 Eshatkangiwa56 hira gudummuwa created page Gaskata (Created page with "'''Gaskata'''{{Audio|Gaskata.ogg|Gaskata}} Gaskata a wani furucin gasgata na nufin tabbatar da abu a yanda yake a asali. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Gaskatawa ==Misalai== * daga baya dai manajan ya gaskata maganar rufe ma'aikatan. * binciken EFCC ya gaskata cewa tsohon ministan ya wawushe kuɗaɗen ma'aikatar. ==Fassara== * Turanci: '''Vindicate''' == Manazarta=...")
- 11:39, 8 Maris 2024 Eshatkangiwa56 hira gudummuwa created page Maka (Created page with "'''Maka''' {{Audio|Maka.ogg|Maka}} Nuni da ishara ga mutun wanda ya ke a halarce, tare da jingina wani zuwa gareshi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85</ref> ==Misalai== * Ta ajiye Maka abinci a kwano * Kudin an mallaka Maka ==Fassara== * Turanci: '''To you, for you''' == Manazarta == Category:Nahawu Category:Suffa")
- 11:37, 8 Maris 2024 Eshatkangiwa56 hira gudummuwa created page Makadaice (Created page with "'''Makaɗaici''' {{Audio|Makaɗaici.ogg|Makaɗaici}} Galibi Kalmar na nufi ga Ubangiji shi daƴa kuma shi kaɗai <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Makaɗaita ==Misalai== * Makaɗaici Allah ya bani ɗa * Makaɗaici Ubangigi shi kadɗai == Manazarta == Category:Suna Category:Suffa")
- 11:34, 8 Maris 2024 Eshatkangiwa56 hira gudummuwa created page makama (Created page with "'''Makama''' {{Audio|Makama.ogg|Makama}} Duk wani abu da ake riƙo da shi, ko ace mariƙi kamar na buta, kofi, kwano da makamantarsu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=makama</ref> ==Misalai== * Makaman butar ya fizge * Kiyi riƙo da Makaman bokitin ki dauƙi ruwan ==Fassara== * Turanci: '''Handle''' '''''' {{Audio|Makamaa.ogg|Makama}} Mai m...")
- 11:31, 8 Maris 2024 Eshatkangiwa56 hira gudummuwa created page kirari (Created page with "'''Kirari''' {{Audio|Kirari.ogg|Kirari}} Wato yabo da ake yin wa mutun saboda wani abu na aiki, halayya da makamantarsu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kirari</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. ==Misalai== * Tayi wa shugabanta kirari akan halayenshi. * yawancin 'yan Nigeria suna kirari da yabawa yanda dakarun Naijeriya suka yi nasara a...")
- 11:24, 8 Maris 2024 Anyi kirkiri sabon account Eshatkangiwa56 hira gudummuwa