Jump to content

Jerin gudummuwar ma'aikaci Nafiu Salis

A user with 120 edits. Account created on 1 Afirilu 2022.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)

3 Nuwamba 2024

19 Agusta 2024

25 Yuli 2024

  • 16:0516:05, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +436 N Mayawaci Created page with "'''Mayawaci''' {{Audio|Mayawaci.ogg|Mayawaci}} Mutun mai tafiya daga waje zuwa wani ba tare da wani Dalili ko sababi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mayawata ==Misalai== * Mahaukacin mayawaci ne a garuruwan Arewa * Wazirin Sarkin Fatika mayawaci ne haka nan ==Fassara== * Turanci: '''Wanderer''' == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 16:0416:04, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +563 N Midil Created page with "==Asalin Kalma== Watakila Kalmar '''Midil''' ta samo asali ne daga harshen Turanci. Middle School ==Bayani== '''Midil''' {{Audio|Midil.ogg|Midil}} A kasar ingila makarantar yara yan shekara tsakanin tara zuwa goma sha hudu,a kuma kasar Amirka daga shekara sha daya zuwa sha uku.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> ==Misalai== * Salma ta shiga Makarantar midil * Ta kammala karatun ajin midil a..." na yanzu
  • 16:0416:04, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +340 N Metan Created page with "'''Metan''' {{Audio|Metan.ogg|Metan}} Kalmar tana nufin dari biyu a lissafi <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. ==Misalai== * Ta bani kyautan kudi Naira metan ==Fassara== * Turanci: '''Two hundred''' == Manazarta == Category:Lissafi" na yanzu
  • 16:0316:03, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +606 N Milimita Created page with "==Asalin Kalma== Watakila Kalmar '''Milimita''' ta samo asali ne daga harshen Turanci. Millimetre ==Bayani== '''Milimita''' {{Audio|Milimita.ogg|Milimita}} Kalma ce na awo ko kima sashi na awon tsawo dai dai mita 0.001 <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=millimetre</ref> ==Misalai== * millisecond dubu shine yake daidai da second ɗaya * Sak..." na yanzu
  • 16:0316:03, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +488 N Mini Created page with "'''Mini''' {{Audio|Mini01.ogg|Mini01}} Wakilin suna wanda ke nuni ga wanda ke rubutu magana, yana alakantuwa ya wanda ke aikata aiki.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=me</ref> ==Misalai== * Don't tell me ridiculous. kada ka gaya mini shirme. * Ta kawo mini abincin da ruwa dazu ==Fassara== * Turanci: '''For me,me''' == Manazarta == Cate..." na yanzu
  • 16:0216:02, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +430 N Minjirwa Created page with "'''Minjirwa''' {{Audio|Minjirwa.ogg|Minjirwa}} Wani irin nau’in Kifi mai fadin kai da dogon gashi a baki da ke rayuwa a kogi da tafki.</ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> ==Misalai== * Galibin kifi daga tafkin Chadi minjirwa ne * Inason cin minjirwa ==Fassara== * Turanci: '''Electric catfish''' == Manazarta == Category:Suna Category:Dabbobi" na yanzu
  • 16:0216:02, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +313 N Minu Created page with "'''Minu''' {{Audio|Minu01.ogg|Minu01}} Dan karamin goro,dabino da gyada.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> ==Misalai== * Bugun goron baki daya Minu ce * An bani kyautan minun gyada == Manazarta == Category:Suna Category:Abinci" na yanzu
  • 16:0116:01, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +506 N Mirgina Created page with "'''Mirgina''' {{Audio|Mirgina.ogg|Mirgina}} Jujjuya abu na tafiya daga sashi zuwa sashi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=roll</ref> ==Misalai== * Mun sami jikin mutun a kan hanya sannan muka mirgana shi zuwa bayan sa domin mu gani ko har yanzu yana numfashi * Karen Bello yana ta Mirgina a cikin caɓi. ==Fassara== * Turanci: '''Roll''' ==..." na yanzu
  • 16:0116:01, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +727 N Misalta Created page with "==Asalin Kalma== Watakila Kalmar '''Misalta''' ta samo asali ne daga harshen Larabci. Misal ==Bayani== ''Misalta''' {{Audio|Misalta.ogg|Misalta}} Nazari ko neman banbanci tsakanin abubuwa biyu ko fiye da haka.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=misalta#google_vignette</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=compare..." na yanzu
  • 16:0016:00, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +686 N Mishan Created page with "==Asalin Kalma== Watakila Kalmar '''Mishan''' ta samo asali ne daga harshen Turanci. Missionary ==Bayani== '''Mishan''' {{Audio|Mishan.ogg|Mishan}} Gungun mutane wanda aikinsu yada da neman karuwan mabiya akan kungiyarsu, addini galibi addinin kiristanci, a wata kasa ko gari. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=missionary</ref> ==Misalai==..." na yanzu
  • 16:0016:00, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +601 N Miski Created page with "==Asalin Kalma== Watakila Kalmar '''Miski''' ta samo asali ne daga harshen Larabci. Al-miski. ==Bayani== '''Miski''' {{Audio|Miski.ogg|Miski}} Wani sinadari mai karfin kamshi mai dadi da ake amfani da shi wajen hada turare.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=musk</ref> ==Misalai== * Turaren Miski na kwantar mun da rai * Da kinji kamshin..." na yanzu
  • 15:5915:59, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +446 N Miskilanci Created page with "'''Miskilanci''' {{Audio|Miskilanci.ogg|Miskilanci}} Mutun wanda ya Kware wajen neman gardama da husuma da gangan domin neman rashin jituwa da fusata mutane.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> ==Misalai== * Tana da halayyan miskilanci * Dabiar Miskilanci ba kyau inji malamar Mu ==Fassara== * Turanci: '''Carp''' == Manazarta == Category:Halayya Category:Suffa" na yanzu
  • 15:5915:59, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +605 N Miskini Created page with "==Asalin Kalma== Watakila Kalmar '''Miskini''' ta samo asali ne daga harshen Larabci. Miskin ==Bayani== '''Miskini''' {{Audio|Miskini.ogg|Miskini}} Mutun mara kudi, abinci gida ko wani kadara wanda ke cikin tsananin fatara.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=destitute</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Miskinai ==Misalai== * Malamai suna Kira d..." na yanzu
  • 15:5615:56, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +426 N Mitsili Created page with "'''Mitsili''' {{Audio|Mitsili.ogg|Mitsili}} Abu mai matukar kaskanta, karami matuka. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=tiny</ref> ==Misalai== * An cire dan mitsilin kwayar cuta daga hanci na * Naje fitsari amma dan Mitsili ya fito ==Fassara== * Turanci: '''Tiny''' == Manazarta == Category:Suffa" na yanzu
  • 15:5415:54, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +368 N Modi Created page with "'''Modi''' {{Audio|Modi01.ogg|Modi}} Wani irin wasa na caca da ake jefa kudi na karafa kamar kwandala, akan zabi ‘kai’ ko ‘bindi’.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> ==Misalai== * Audu ya iya modi * Na Shiga gasar modi a kasuwa == Manazarta == Category:Aiki Category:Wasanni" na yanzu
  • 15:5315:53, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +485 N Mora Created page with "'''Mora''' {{Audio|Mora01.ogg|Mora}} Duk abu ko wani al’amari da aka amfana da shi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mora</ref> ==Misalai== * Shekara mota ta ashirin da siya na mora sosai * Jama’a na korafi basu mora Damokradiyya ba yadda ya kamata a Najeriya ==Fassara== * Turanci: '''Benefit,Enjoy''' == Manazarta == Catego..." na yanzu
  • 15:5215:52, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +377 N Mayata Created page with "'''Mayata''' {{Audio|Mayata.ogg|Mayata}} Na nufin nanatawa ririta magana wajen tambayan wani. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> ==Misalai== * Mayatan ki yayi yawa kin dame ni * Sarai tana ta mayata akan shiga Makaranta ==Fassara== * Turanci: '''Pestering''' == Manazarta == Category:Halayya" na yanzu

12 Yuni 2024

  • 09:1609:16, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +401 N Dodorido Created page with "'''Dodorido''' {{Audio|Dodorido.ogg|Dodorido}} na nufin abu na bogi wanda ba na gaske ba<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,71</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dodorido&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=27</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Yanayi" na yanzu
  • 09:1509:15, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +378 N Diri Created page with "'''Diri''' {{Audio|Diri01.ogg|Diri}} na nufin kira amma na mata kawai<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,71</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Diri&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=27</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Yanayi" na yanzu
  • 09:1509:15, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +427 N Dira Created page with "'''Dira''' {{Audio|Dira01.ogg|Dira}} na nufin sauka akan wani abu<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,40</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dira&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=27</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Sojoji sun dirar wa yan ta'adda cikin dare ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 09:1509:15, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +396 N Dinga Created page with "'''Dinga''' {{Audio|Dinga.ogg|Dinga}} na nufin da'iman abu wanda ake yinshi koda yaushe<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,40</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dinga&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=27</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:1409:14, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +400 N Dindim Created page with "'''Dindim''' {{Audio|Dindim.ogg|Dindim}} na nufin da'iman abu wanda ake yinshi koda yaushe<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,40</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dindim&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=27</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:1309:13, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +402 N Dindin Created page with "'''Dindin''' {{Audio|Dindin.ogg|Dindin}} na nufin da'iman abu wanda ake yinshi koda yaushe<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,40</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dillalai&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=27</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:1309:13, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +328 N Dinari Created page with "'''Dinari'''{{Audio|Dinari.ogg|Dinari}} Wani dutse ne mai daraja wanda yake sheƙi da wal-wali. <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.</ref> ==Misalai== *Dinari ya kara tsada a kasuwa =Manazarta= Category:Kalma" na yanzu
  • 09:1209:12, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +475 N Dimokaradiya Created page with "'''Dimokaradiya''' {{Audio|Dimokaradiya.ogg|Dimokaradiya}} wani tsarin mulkine dake nawa kowa hakkinshi<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,54</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dimokaradiya &title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Kasar Libya zasu koma tsarin dimokaradiya ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:1209:12, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +485 N Dillalai Created page with "'''Dillalai''' {{Audio|Dillalai.ogg|Dillalai}} sune mutanen da akeba ma tallan abu su nemo me siya ko mai siyarwa<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,62</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dillalai&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Dillalai sun yawan hada rigima wajen siyan fili ==Manazarta== Catego..." na yanzu
  • 09:1109:11, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +450 N Digirgir Created page with "'''Digirgir''' {{Audio|Digirgir.ogg|Digirgir}} na nufin Mutum yayi digirin daya wuce guda daya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,62</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Digirgir&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado yayi digiri harda digirgir ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:1109:11, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +438 N Digadigai Created page with "'''Digadigai''' {{Audio|Digadigai.ogg|Digadigai}} na nufin abu bayan tafin kafar mutum<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,62</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Digadigai&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado nada manyan digadigai ==Manazarta== Category:Kalma"
  • 09:1009:10, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +433 N Digadigi Created page with "'''Digadigi''' {{Audio|Digadigi.ogg|Digadigi}} na nufin abu bayan tafin kafar mutum<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,62</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Digadigi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado nada manyan digadigi ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:1009:10, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +444 N Diddimeme Created page with "'''Diddimeme''' {{Audio|Diddimeme.ogg|Diddimeme}} na nufin abu babba Mai girma sosai<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,62</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Diddimeme&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado ya siyo wani diddimemen shanu ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:0909:09, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +442 N Diddiga Created page with "'''Diddiga''' {{Audio|Diddiga.ogg|Diddiga}} na nufin burbuɗi, ɓarɓashi, diddiga <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,62</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Diddiga&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Iska nata watso mana diddigar rake ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:0909:09, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +436 N Dena Created page with "'''Dena''' {{Audio|Dena01.ogg|Dena}} na nufin barin yin wani abu da aka fara ko wanda akeyi da<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,62</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dena&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu ya dena zuwa aiki ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 09:0809:08, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +441 N Dawaki Created page with "'''Dawaki''' {{Audio|Dawaki.ogg|Dawaki}} na nufin yin dokuna da yawa<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,43</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dawaki&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Dawaki nashan wahala a lokacin da ake wasan Polo ==Manazarta== Category:Dabbobi" na yanzu
  • 09:0709:07, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +443 N Dawainia Created page with "'''Dawainia''' {{Audio|Dawainia.ogg|Dawainia}} na nufin yin hidima ko daukar nauyin abu<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,43</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dawainia&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu nata fanan dawainia da baki ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 09:0709:07, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +448 N Dawayniya Created page with "'''Dawayniya''' {{Audio|Dawayniya.ogg|Dawayniya}} na nufin yin hidima ko daukar nauyin abu<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,43</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dawayniya&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu nata fanan dawayniya da baki ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 09:0609:06, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +419 N Mai-dawa Created page with "'''Mai-dawa''' {{Audio|Mai-dawa.ogg|Mai-dawa}} na nufin shugaban mafarauta<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,71</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daushe&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu ya zama mai-dawa ==Manazarta== Category:Mutum" na yanzu
  • 09:0509:05, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +438 N Daushe Created page with "'''Daushe''' {{Audio|Daushe.ogg|Daushe}} na nufin tsohon goro wanda ya dan dade<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daushe&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu yafi son Daushe akan sabon goro ==Manazarta== Category:Abinci" na yanzu
  • 09:0509:05, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +414 N Dauro Created page with "'''Dauro''' {{Audio|Dauro.ogg|Dauro}} na nufin Gero a wata hausar<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dauro&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=26</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *An fara girbe dauro ==Manazarta== Category:Hatsi" na yanzu
  • 09:0409:04, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +436 N Dauje Created page with "'''Dauje''' {{Audio|Dauje.ogg|Dauje}} na nufin kauce wa abu ta hanyar yin kasa<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dauje&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Da kyar Lado ya dauje jifan da akamai ==Manazarta== Category:Kalma"
  • 09:0409:04, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +441 N Dojewa Created page with "'''Dojewa''' {{Audio|Dojewa.ogg|Dojewa}} na nufin kauce wa abu ta hanyar yin kasa<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dojewa&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Da kyar Lado ya dojewa jifan da akamai ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:0409:04, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +436 N Doje Created page with "'''Doje''' {{Audio|Doje01.ogg|Doje}} na nufin kauce wa abu ta hanyar yin kasa<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Doje&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Da kyar Lado ya doje wa jifan da akamai ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:0309:03, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +399 N Dauda Created page with "'''Dauda''' {{Audio|Dauda.ogg|Dauda}} na nufin datti<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dauda&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Na wanke kayana masu dauda ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:0309:03, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +457 N Dandaudu Created page with "'''Dan-daudu''' {{Audio|Dan-daudu.ogg|Dan-daudu}} na nufin namiji dake shigar mata dayin abubuwan irin na mata<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dan-daudu&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu ya zama Dan-daudu ==Manazarta== Category:Kalma"
  • 09:0209:02, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +441 N Daudu Created page with "'''Daudu''' {{Audio|Daudu.ogg|Daudu}} na nufin namiji dake shigar mata dayin abubuwan irin na mata<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daudu&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu yana harkar daudu ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:0209:02, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +437 N Dattako Created page with "'''Dattako''' {{Audio|Dattako.ogg|Dattako}} na nufin Mutum Mai Kamala Mai nuna halin girma<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dattako&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu nada halin dattako ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:0109:01, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +372 N Datsiya Created page with "'''Datsiya''' {{Audio|Datsiya.ogg|Datsiya}} na nufin gutsure abu<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Datsa&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 09:0109:01, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +459 N Daskare Created page with "'''Daskare''' {{Audio|Daskare.ogg|Daskare}} na nufin abu ya bushe kamar abu Mai ruwa ya bushe<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daskare&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Kwatoci suna daskarewa saboda wucewa damina ==Manazarta== Category:Kalma"
  • 09:0009:00, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +403 N Datsa Created page with "'''Datsa''' {{Audio|Datsa.ogg|Datsa}} na nufin gutsure abu<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Datsa&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *An datse wa barawo hannu ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)