Dukkan logs na bayyana
Appearance
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 09:46, 23 Nuwamba 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Tsakuri (Created page with "'''Tsakuri'''")
- 13:58, 15 Satumba 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Bale (Created page with "'''Bale''' Shine jinjirin dan Tinkiya")
- 13:52, 15 Satumba 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Biranya (Created page with "'''Biranya''' shine sunan macen Biri")
- 10:11, 2 Satumba 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Katana (Created page with "'''Katana''' shine sunan kasan takalmi")
- 18:27, 21 Agusta 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Takalmin kwallo (Created page with "'''Takalmin kwallo''' Shine irin takalmin da ake kwallon kafa da shi.")
- 18:23, 21 Agusta 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Kukan-kura (Created page with "'''Kukan-kura''' shine afkawa wani abu")
- 18:16, 21 Agusta 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Farin mai (Created page with "'''Farin mai''' Shine mai Wanda launin shi ya zama farin .") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
- 22:51, 8 Yuni 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Abun kasa (Created page with "'''Abun kasa''' shine sunan da mutanen da suke kiran Maciji") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
- 05:39, 21 Afirilu 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Kwanci (Created page with "'''Kwanci''' Kwanci shine adadin kwanakin da dabba me kwai ke yi akan kwan na ta don yin kyankyasa.")
- 22:03, 8 Afirilu 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Kardi (Created page with "'''Gardi''' Shine almajirin da ya mayanta a makarantar allo.")
- 22:01, 8 Afirilu 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Titiɓiri (Created page with "'''Titiɓiri''' shine sunan da ake kiran almajirin da ya wuce matsayin Kolo amma kuma bai kai matsayin Kardi ba.")
- 13:46, 1 Afirilu 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Dogari (Created page with "'''Dogari''' Shine mutumin da ake dauka don bada kariya. ==Misali== # Alhaji Ahmed yayi hayar dogari don bashi kariya.")
- 13:25, 21 Maris 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Baroro (Created page with "'''Baroro''' Shine idan wuta ta kone jiki amma bata fasa fatar jikin ba amma fatar ta duri ruwa.")
- 15:44, 9 Maris 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Ham (Created page with "'''Ham''' shine sautin da akeyi da mota. alamar a kauce mata.")
- 21:24, 4 Maris 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Tsayuwa (Created page with "'''Tsayuwa''' shine matakin da ba zama ko kwanciya ba, wata a tsaye")
- 06:08, 4 Maris 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Gugar zana (Created page with "'''Gugar zana''' yin magana a fakaice akan wani amma ka nuna ba dashi kake ba.")
- 13:45, 3 Maris 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Ɗan bankwai (Created page with "'''Dan bankwai''' shine me sayen kife ya soya ya sayar.")
- 20:03, 13 Faburairu 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Bambu (Created page with "'''Bambu'''")
- 06:29, 6 Faburairu 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Ɗiya (Created page with "'''Ɗiya''' na nufin ƴa mace")
- 21:29, 5 Faburairu 2024 Hamza DK hira gudummuwa created page Saiko (Created page with "'''Saiko''' Shine wurin da gashi baya fitowa akan mutum.")
- 07:50, 25 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Hubbasa (Created page with "''''Hubbasa''' yunkurin yin wani abu.") Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit
- 22:29, 19 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Biko (Created page with "'''Biko'''")
- 06:41, 19 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Dango (Created page with "'''Dango'''")
- 06:39, 19 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Fito (Created page with "'''Fito''' wani sauti ne na aika sako wanda akeyi da baki.")
- 05:16, 13 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Ƙara (Created page with "'''Ƙara''' shine akai wa gabatar wa da kotu wata tuhuma akan wani laifi")
- 21:40, 5 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Ƙusumbi (Created page with "'''ƙusumbi''' Wata cuta ce wanda ke sa gadan baya yayi tozo.")
- 00:37, 4 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Bayi (Created page with "'''Bayi''' wani killataccen wuri ne ake yin don yi fitsari ko ka Kashi")
- 22:46, 2 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Tsubbu (Created page with "'''Tsubbu''' shine daya cikin sunan asiri ko tsari.")
- 22:43, 2 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Wone (Created page with "'''Wone''' wani nau'in tsari ne da manoma ke yin a lokutan baya inda ake sace maka amfanin gona,ta hanyar tsubbu.")
- 23:41, 1 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Asiya (Created page with "'''Asiya''' daya saga cikin nahiyoyin duniya")
- 12:51, 1 Nuwamba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Koke (Created page with "'''Koke''' Shine yin korafi akan Wani abu")
- 05:17, 25 Oktoba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Faƙo (Created page with "'''Faƙo''' shine duk wani yanki na kasar gona da babu isasshen sinadarin da shuka ke so.")
- 06:44, 5 Oktoba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Marina (Created page with "'''Marina''' ma'aikata ko wurin da ake sauyawa tufafi launi.")
- 05:09, 5 Oktoba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Sani (Created page with "'''Sani''' na nufin samun ilimi akan abu.")
- 04:59, 5 Oktoba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page tintiɓa (Created page with "'''Tintiɓa''' Shine ka tambayi wani akan ko bincike akan wani abu")
- 23:48, 4 Oktoba 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Tsintuwa (Created page with "'''Tsintuwa''' na nufin abinda abin da Wani ya jefar a rashin sani,Kai Kuma a tsinta.")
- 22:55, 25 Maris 2023 Hamza DK hira gudummuwa created page Danda (Created page with "'''Danda''' na nufin cikin kara")
- 11:25, 19 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Mintsini (Created page with "'''Mitsini''' shine yin amfani da yatsun hannu ka Katsina jikin mutum")
- 11:23, 19 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Yakushi (Created page with "''Yakushi'' shine yin amfani da farce a kartar wani abu. ==Misali= Abdul ya yakushi Fati da farce shi masu tsayi")
- 07:04, 18 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Ɗan kunne (Created page with "'''Ɗan kunne''' wani abin ado ne mata wanda suke sawa a kunne.")
- 06:59, 18 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page lasisi (Created page with "'''Lasisi''' shine samun dama yin abu.")
- 06:45, 18 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page maro (Created page with "'''Maro''' wani nau'in tsuntsu ne mai launin rawaya da ɓaki.")
- 21:10, 17 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page silke (Created page with "'''Silke''' wata irin riga ce da ake sawa idan za'a yaƙi.")
- 16:47, 17 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Ƙirkira (Created page with "'''ƙirkira''' na nufin ƙirkiro wani abu da babu shi.")
- 12:02, 17 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Gazari (Created page with "'''Gazari''' na nufin wata nau'in tsintsiya wadda ake anfani da ita a kasar hausa, kuma ana kiranta da tsintsiyar kwakwa.")
- 11:52, 17 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Tabbaci (Created page with "'''Tabbaci''' na nufin yakini akan abu.")
- 11:28, 17 Disamba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Tantama (Created page with "Tantama na nufin shakka ko kokonto akan wani abu.")
- 05:10, 26 Oktoba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Kandilo (Created page with "<nowiki>'''Kandilo'''</nowiki> Suna ne da mutanen kauye ke kiran kashin Shanu, amma wanda ya bushe, ana amfani dashi ne don yin makamashi konawa.") Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu
- 08:13, 25 Satumba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page sirikai (Created page with "'''Sirikai'''Mahaifan matar da kake aure.")
- 07:31, 25 Satumba 2022 Hamza DK hira gudummuwa created page Gwalo (Created page with "'''Gwalo''' shine zaro harshe daga baki")