Jump to content

Jerin gudummuwar ma'aikaci Abdullahi Saidu

A user with 117 edits. Account created on 26 Maris 2023.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)

3 Nuwamba 2024

13 Agusta 2024

25 Yuli 2024

  • 11:3611:36, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +362 N Mashinfidi Created page with "'''Mashimfidi''' {{Audio|Mashimfidi.ogg|Mashimfidi}} Kaya da ake sanyawa akan doki,Jaki da rakumi kafin a sanya siddi <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> ==Misalai== * Mashimfidi rakumi yayi dai dai da Siddin * Babu Mashimfidi na hau doki yayi tutsu == Manazarta == Category:Suna"
  • 11:3511:35, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +404 N Mashiririci Created page with "'''Mashiririci''' {{Audio|Mashiririci.ogg|Mashiririci}} Mutun da ke yin alkawari da ba zai cika ba ya kuma tsananin rashin tabbas akan al’amari <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> ==Misalai== * Talle Mashiririci ne na kin karawa * Na yi alkawari da wani Mashiririci == Manazarta == Category:Suna Category:Suffa" na yanzu
  • 11:3411:34, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +352 N Maso Created page with "'''Maso''' {{Audio|Maso01.ogg|Maso}} Ana amfani da maso wajen nuni da da kwatatance na alkibla inda ta fuskanta. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> ==Misalai== * Arewa maso yamma da Zariya * Garin Zinder na gabas maso kudu da Maiduguri == Manazarta == Category:Suffa" na yanzu
  • 11:3411:34, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +407 N Masokiya Created page with "'''Masokiya''' {{Audio|Masokiya.ogg|Masokiya}} Wani irin ciwo mai tsunami da ke kulle hanyar huhu da Samar da tsafi da radadi yayin numfashi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> ==Misalai== * Gwaggo tayi fama da ciwon masokiya * Gwaji ya nuna akwai masokiya ==Fassara== * Turanci: '''Pleurisy''' == Manazarta == Category:Cuta" na yanzu
  • 11:3311:33, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +486 N Masomi Created page with "'''Masomi''' {{Audio|Masomi.ogg|Masomi}} Dalili ko asalin yadda wani abu ko al’amari yafaru ko yasamo asali.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=cause</ref> ==Misalai== * Ciwon kwakwalwa ce masomin ciwon jijiyoyi jikin * Bincike ne masomin duk wani cigaba a kimiyya da fasaha ==Fassara== * Turanci: '''Cause,origin''' == Manazarta == Categ..." na yanzu
  • 11:3111:31, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +465 N Matabbaci Created page with "'''Matabbaci''' {{Audio|Matabbaci.ogg|Matabbaci}} abu ko yanayi da ke wanzuwa na tsawon lokaci ko har abada.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=reliable</ref> ==Misalai== * Sarki Matabbaci ne game da alkawari * Talle Matabbaci ne wajen sana’a da cika aiki ==Fassara== * Turanci: '''Reliable''' == Manazarta == Category:Suffa" na yanzu
  • 11:3011:30, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +382 N Matambayi Created page with "'''Matambayi''' {{Audio|Matambayi.ogg|Matambayi}} Suffanta mai mutun mai neman karin bayani akan wani abu ko al’amari.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> ==Misalai== * Matambayi na neman gidan Waziri * Waccan Matambayin bako ne ==Fassara== * Turanci: '''Inquirer''' == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 11:2811:28, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +440 N Matankadi Created page with "'''Matankadi''' {{Audio|Matankadi.ogg|Matankadi}} Wani irin babban zagayayyen abu mai fadi don , ana samar da shi dogon gashin bishiyar kwakwa don cire kasa da tsakuwa daga masarufi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> ==Misalai== * Gyaran masara sai da matankadi * Tayi amfani da matankadi ta gyara gero == Manazarta == [[Category:Suna Category:Kayan Aiki" na yanzu
  • 11:2611:26, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +352 N Matoshi Created page with "'''Matoshi''' {{Audio|Matoshi.ogg|Matoshi}} Dan abu kamar Katako da ake kulle bakin bakin kwalba,mazubi ko makunshi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> ==Misalai== * Ta kulle mazubin Manja da matoshi * Ta bude matoshin lemun kwalba da baki == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 11:2511:25, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +331 N Matari Created page with "'''Matari''' {{Audio|Matari.ogg|Matari}} Babban mazari da ake tara zare a jikinsa.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> ==Misalai== * Ta tare zaren dinki a matari * Duk da yawan zaren da ke matarin sai da telan ya karar == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 11:2411:24, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +594 N Matsarmama Created page with "'''Matsarmama''' {{Audio|Matsarmama.ogg|Matsarmama}} Wani dan karamin abu na sashin jiki da ke da alaka da hanta dake ajiye wani sainadarin nau’in Ruwa da ke taimakawa wajen narkewar abinci.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=gall%20bladder</ref> ==Misalai== * Matsarmama yana cikin na’in ababe dake taimakawa hanta * Bincike ya nuna bai d..." na yanzu
  • 11:2211:22, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +490 N Matsiwaci Created page with "'''Matsiwaci''' {{Audio|Matsiwaci.ogg|Matsiwaci}} Kalmar na nufin mutun mai yawan fitsara da rashin daraja mutane.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,90</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=insolent</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Matsiwata ==Misalai== * Bakon nan Matsiwaci a halaayya * Kai Matsiwaci ne mara kunya inji alkali ==Fassara= * Turanci: '''Insolent''' == Manazarta == C..." na yanzu
  • 11:1911:19, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +501 N Matsiyaci Created page with "'''Matsiyaci''' {{Audio|Matsiyaci.ogg|Matsiyaci}} Mutun mai karancin kudin da rashin mallakan wata Kadara.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,90</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Matsiyata <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=poor</ref> ==Misalai== * Mai gidan matsiyaci ne yana da bukatan abinci * Matsiyacin ya samu taimakon jari ==Fassara== * Turanci: '''Poor''' == Manazarta == Category..." na yanzu
  • 11:1811:18, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +480 N Matuci Created page with "'''Matuci''' {{Audio|Matuci.ogg|Matuci}} Shine mutun wanda ke da sassan Jiki irin na mace Kamar mama da farji da dai sauransu.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,90</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=femininity</ref> ==Misalai== * Matuci ya nuna mace ce * Al’amura na matuci sun bayyana akanta ==Fassara== * Turanci: '''Feminity''' == Manazarta == Category:Suna Category:Su..." na yanzu
  • 11:1811:18, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +408 N Matufki Created page with "'''Matufki''' {{Audio|Matufki.ogg|Matufki}} Mutun wanda sana’arsa hada ababe su zama igiya Ko ace mutun mai hada igiya.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,90</ref> ==Misalai== * Ashiru Matufki ne a kasuwar panteka * Rabo Matufki ne kwararrre ==Fassara== * Turanci: '''Rope maker''' == Manazarta == Category:Suna Category:Sana’a" na yanzu
  • 11:1711:17, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +413 N Mautare Created page with "'''Mautare''' {{Audio|Mautare.ogg|Mautare}} Buge abu da karfi musamman da abu mai nauyi da karfi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,90</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=strike</ref> ==Misalai== * Ya Mautare ni da sanda * Rabi ta Mautare kawarta da takalmi ==Fassara== * Turanci: '''Strike''' == Manazarta == Category:Aiki" na yanzu
  • 11:1611:16, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +467 N Mawanki Created page with "'''Mawanki''' {{Audio|Mawanki.ogg|Mawanki}} Sana’ar wanke kaya irinsu tufafi da ababe na yau da kullum.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,90</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mawanka <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=washer</ref> ==Misalai== * Audi mawanki ne kwararrr * Ba karamin mawanki ya wanke hulunan ba ==Fassara== * Turanci: '''Washer''' == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 11:1511:15, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +455 N Maya Created page with "'''Maya''' {{Audio|Maya01.ogg|Maya}} Kalmar na nufin canza wani abu izuwa waninsa ko a matsayin madadi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,90</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=replace</ref> ==Misalai== * Sa’a ta maya gurbin Laure a gasar makarantu * Za’a maya gwamnan Kano da sabo ==Fassara== * Turanci: '''Replace''' == Manazarta == Category:Suffa" na yanzu
  • 11:1411:14, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +509 N Mele Created page with "'''Mele''' {{Audio|Mele01.ogg|Mele01}} Rasa wani sinadari da ake samu a cikin mutane,dabbobi da tsirrai da ke bada Latino, wanda rasashi kan jawo canza launi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=pigment</ref> ==Misalai== * Ta rasa mele a fata saboda shafe-shafe * An rasa mele a Shukan Masara ==Fassara== * Turanci: '''Loss of pigment'''..." na yanzu
  • 11:1211:12, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +383 N Mayani Created page with "'''Mayani''' {{Audio|Mayans.ogg|Mayani}} Dan kewayayyen yadi ko tsumma da ake daurawa a wuya ko a kai.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mayanai ==Misalai== * Ta daura mayani a wuya don gayu * Gayu sai da mayani ==Fassara== * Turanci: '''Kerchief''' == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 11:1111:11, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +453 N Mayar Created page with "'''Mayar''' {{Audio|Mayar.ogg|Mayar}} Komawa Wajen da mutun ya fito ko mayar da abu inda yake a farkon fari.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=restore</ref> ==Misalai== * Ta mayar da takalmin daga inda ta dauko * Ki mayar da yarinyan gidansu ==Fassara== * Turanci: '''Return,Restore''' == Manazarta == Category:Aiki" na yanzu
  • 11:0911:09, 25 Yuli 2024 bamban tarihi +469 N Mashafi Created page with "'''Mashafi''' {{Audio|Mashafi.ogg|Mashafi}} Dan kunshin Yadi da ake amfani da shi don share, kore kura daga katakai,takardu,wurare da dai makamantarsu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=duster</ref> ==Misalai== * Dalibi ya goge allo da mashafi * Kafinta na amfani da mashafi ==Fassara== * Turanci: '''Duster''' == Manazarta == Category:Suna"

22 Yuli 2024

12 Yuni 2024

  • 11:4211:42, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +412 N Dambarwa Created page with "'''Dambarwa''' {{Audio|Dambarwa.ogg|Dambarwa}} na nufin fafatawa a tsakanin mutum biyu ko fiye da haka<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dambarwa&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 11:4111:41, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +565 N Damana Created page with "'''Damana''' lokaci Ne na ruwan sama, wanda ake aikin gona kamar noma, da shuke-shuke a lokacin. A wasu wuraren, damina na kamawa a lokacin zafi. Damina shi ne akasari lokacin rani. ==Misali== Damina uwar albarka * Lokacin damina zanyi noma Mai yaiwa * Zan sami kudi lokacin damina * lokacin komawa gona yayi tunda damina tayi =Manazarta= <ref>Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing C..."
  • 11:4111:41, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +421 N Dama-dama Created page with "'''Dama-dama''' {{Audio|Dama-dama.ogg|Dama-dama}} na nufin abunda bazai biya bukata ba saidai ayi maneji dashi<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dama-dama&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 11:3811:38, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +471 N Dalala Created page with "'''Dalala''' {{Audio|Dalala.ogg|Dalala}} na nufin abu mai ruwa ruwa ya ringa zubar kamar irinsu miyau haka<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dalala&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Yaron Audu miyau sai Dalala yake a bakinshi ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 11:3711:37, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +441 N Dakau Created page with "'''Dakau''' {{Audio|Dakau.ogg|Dakau}} na nufin abunda yai karko<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dakau&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Malan Musa shekarunshi dari amma har yanzu gashinan dakau ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 11:3611:36, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +452 N Dakushe Created page with "'''Dakushe''' {{Audio|Dakushe.ogg|Dakushe}} na nufin disashe kaifin abu kamar irinsu wuka haka<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dakushe&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Wukar da Lado ya waso har ta dakushe ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 11:3511:35, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +450 N Dakusa Created page with "'''Dakusa''' {{Audio|Dakusa.ogg|Dakusa}} na nufin disashe kaifin abu kamar irinsu wuka haka<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dakusa&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Yara sun dakusa wukar da aka waso dazu ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 11:3411:34, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +460 N Dagwalgwala Created page with "'''Dagwalgwala''' {{Audio|Dagwalgwala.ogg|Dagwalgwal}} na nufin lalata wani abu gaba daya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dagwalgwala&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Yara sun dagwalgwala abincin da aka zuba musu ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 11:3311:33, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +444 N Dagwalgwalo Created page with "'''Dagwalgwalo''' {{Audio|Dagwalgwalo.ogg|Dagwalgwalo}} na nufin lalata wani abu gaba daya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dagwalgwalo&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Aiki Lado duk dagwalgwalo ne ==Manazarta== Category:Aiki"
  • 11:3011:30, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +409 N Dagula Created page with "'''Dagula''' {{Audio|Dagula.ogg|Dagula}} na nufin bata abu<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dagula&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado ya Dagula wa Audu lissafi ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 11:2911:29, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +436 N Dagargaza Created page with "'''Dagargaza''' {{Audio|Dagargaza.ogg|Dagargaza}} na nufin farfasa abu ko rugurguza abu<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dagargaza&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado ya dagargaza madubi ==Manazarta== Category:Kalma"
  • 11:2711:27, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +424 N Daftari Created page with "'''Daftari''' {{Audio|Daftari.ogg|Daftari}} na nufin abun rubutu wato littafi<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daftari&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado yasai sabon daftari ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 11:2611:26, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +462 N Dagaci Created page with "'''Dagaci''' {{Audio|Dagaci.ogg|Dagaci}} wata sarautar gargajiyace da ake manyan sarakuna ke badawa<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dafaduka&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=24</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Sarkin zazzau yayi sabbin nadin dagatai ==Manazarta== Category:Kalma"
  • 11:2411:24, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +477 N Dafa-duka Created page with "'''Dafa-duka''' {{Audio|Dafa-duka.ogg|Dafa-duka}} wani abinci ne da akeyi wanda ake hade komai a wuri daya a dafe<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dafa-duka&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Dafa-duka akai da walimar gidansu Audu ==Manazarta== Category:Abinci" na yanzu
  • 11:2311:23, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +413 N Daddara Created page with "'''Daddara''' {{Audio|Daddara.ogg|Daddara}} na nufin mutum ya dauki darasi daga wani abu Kuma ya kiyaye<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daddara&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Yanayi" na yanzu
  • 11:2311:23, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +475 N Daba-daba Created page with "'''Daba-daba''' {{Audio|Daba-daba.ogg|Daba-daba}} na nufin jikin Mutum ko abu ya baci da wani abu mai ruwa ruwa<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daba-daba&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu yayi daba-daba da kunu a jikinshi ==Manazarta== Category:Yanayi" na yanzu
  • 11:2211:22, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +445 N Daburta Created page with "'''Daburta''' {{Audio|Daburta.ogg|Daburta}} na nufin rikita abu ko mutum<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daburta&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu ya Daburta Lado tunda yamai maganar kudinshi ==Manazarta== Category:Yanayi" na yanzu
  • 11:2111:21, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +434 N Dab Created page with "'''Dab''' {{Audio|Dab01.ogg|Dab}} na nufin abunda yazo kusa ko aka kusa cimma<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Da&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado yazo dab da gida sai Kuma ya juya ==Manazarta== Category:Yanayi" na yanzu
  • 11:2011:20, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +459 N Rodi-rodi Created page with "'''Rodi-rodi''' {{Audio|Rodi-rodi.ogg|Rodi-rodi}} shine jikin mutum ko abu yayi kala daban daban<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Rodi-rodi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Kyabsi yasa jiki Lado yayi rodi-rodi ==Manazarta== Category:Yanayi" na yanzu
  • 11:1911:19, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +487 N Dabbare-dabbare Created page with "'''Dabbare-dabbare''' {{Audio|Dabbare-dabbare.ogg|Dabbare-dabbare}} shine jikin mutum ko abu yayi kala daban daban<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dabbare-dabbare&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Kyabsi yasa jiki Lado yayi dabbare-dabbare ==Manazarta== Cat..." na yanzu
  • 11:1511:15, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +402 N Dabaibaye Created page with "'''Dabaibaye''' {{Audio|Dabaibaye.ogg|Dabaibaye}} shine daure abu ko zazzagaye abu da igiya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Dabaibaye&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 11:1511:15, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +418 N Daba Created page with "'''Daba''' {{Audio|Daba0@.ogg|Daba}} shine yin abubuwan daya shafi kauranci<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Daba&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu yashiga harkar daba ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 11:1411:14, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +444 N Cushe Created page with "'''Cushe''' {{Audio|Cushe.ogg|Cushe}} shine hada abubuwa daban daban a wuri daya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Cushe&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Audu ya hada kunun zaki da burodi yayi cushe ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
  • 11:1311:13, 12 Yuni 2024 bamban tarihi +411 N Curi Created page with "'''Curi''' {{Audio|Curi01.ogg|Curi}} shine abu da aka hade a waje daya ko abubuwan da aka hade a waje daya<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Curi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=17</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Manazarta== Category:Aiki" na yanzu
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)