Jump to content

Jerin gudummuwar ma'aikaci Shehu Syo

A user with 217 edits. Account created on 2 Nuwamba 2022.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)

16 Mayu 2024

 • 16:5416:54, 16 Mayu 2024 bamban tarihi +397 N HamamiCreated page with "'''Hamami''' {{Audio|Hamami.ogg|Hamami}} Abu mara daɗin ƙamshi da kum ɗanɗano mara dadi musamman abun da yafara lalacewa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50</ref> ==Misalai== * Kunun ya ɓaci sai uban hamami. * Ina buɗe abincin sai hamami kawai. ==Fassara== * Turanci: '''Acrid''' == Manazarta == Category:Yanayi" na yanzu
 • 16:5316:53, 16 Mayu 2024 bamban tarihi +404 N HamCreated page with "'''Ham''' {{Audio|Ham01.ogg|Ham}} Kalmar na nuni da yanayin sauti na abun sufuri kamar Mota da babur da ke nuni da abin Hawa zai wuce. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50</ref> ==Misalai== * Bana son jin ham ina Kan hanya * Ina tafiya a hanya naji ham ɗin babur ==Fassara== * Turanci: '''Horn''' == Manazarta == Category:Aiki" na yanzu

18 Afirilu 2024

25 Maris 2024

 • 14:5814:58, 25 Maris 2024 bamban tarihi +451 N MaƙilCreated page with "'''Maƙil''' {{Audio|Maƙil.ogg|Maƙil}} Duk wani abu da yake a wadace ko wanzajje wanda ya kai matuƙa gaya wajen yawa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=abundantly</ref> ==Misalai== * Ruwa ya cika kogi Maƙil * Rakin maƙil yake da ruwa ==Fassara== * Turanci: '''Abundantly''' == Manazarta == Category:Suffa"
 • 14:5714:57, 25 Maris 2024 bamban tarihi +474 N MaƙetaraCreated page with "'''Maƙetara''' {{Audio|Maƙetara.ogg|Maƙetara}} waje da akayiwa alama a hanya da matafiya a ƙafa zasu tsallaka. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=ford</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maƙetarai ==Misalai== * Ta wuce ta Maƙetara * Maƙetaran Garin mu ba alawus ==Fassara== * Turanci: '''crosswalk,ford''' == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
 • 14:5514:55, 25 Maris 2024 bamban tarihi +5 MaƙetariNo edit summary na yanzu
 • 14:5414:54, 25 Maris 2024 bamban tarihi +1 MaƙetariNo edit summary
 • 14:5314:53, 25 Maris 2024 bamban tarihi −6 MaƙetariNo edit summary
 • 14:5214:52, 25 Maris 2024 bamban tarihi +466 N MaƙetariCreated page with "'''Maƙetari''' {{Audio|Maƙetari.ogg|Maƙetari}} Mutun mai ha'inci ko wuce gona da iri wajen ha'inci. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.</ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=malicious#google_vignette<ref></ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maƙetarai ==Misalai== * Gaskiya kai maƙetari ne * Sarki yayi maganin maƙetari dan Kasuwan ==Fassara== * Turanci: '''Malicious person''' == Manazarta == Category:Suna"
 • 14:4814:48, 25 Maris 2024 bamban tarihi +507 N MaƙarƙashiyaCreated page with "'''Maƙarƙashiya''' {{Audio|Maƙarƙashiya.ogg|Maƙarƙashiya}} Aiki na yiwa ƙasa, kungiya ko wani zagon-ƙasa ko manakisa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=betrayal</ref> ==Misalai== * Ana tuhumar shi da yiwa ƙasarsa maƙarƙashiya * Na tabbata akwai wata maƙarƙashiya a shige da ficensu ==Fassara== * Turanci: '''betrayal''' =..."
 • 14:4614:46, 25 Maris 2024 bamban tarihi +446 N MaƙalaCreated page with "'''Maƙala''' {{Audio|Maƙala.ogg|Maƙala}} Maƙala sanya kaya akan wani abu kamar [Hanga|hanga]], sauran sashin kayan na kallon kasa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=lodge</ref> ==Misalai== * Maƙala rigar akan taga * Ta maƙala na'urar akan rediyo ==Fassara== * Turanci: '''Lodge''' == Manazarta == Category:Suffa" na yanzu
 • 14:4114:41, 25 Maris 2024 bamban tarihi +526 N MaƙarrabaiCreated page with "'''Maƙarrabai'''{{Audio|Maƙarrabai.ogg|Maƙarrabai}} tawaga ko tawagar mutane waɗanda suke tafiya tare da wani babban mutum wanda zai taimaka musu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=retinue</ref> ==Misalai== * Maƙarrabai na Sarki suka fara hallara kafin shi. * Tawagan maƙarrabai na shugaban ƙasar Misra sun fito ==Fassara== * Turan..." na yanzu

21 Maris 2024

12 Maris 2024

8 Maris 2024

 • 17:3117:31, 8 Maris 2024 bamban tarihi +498 N KidahumiCreated page with "'''Kidahumi'''{{Audio|Kidahumi.ogg|Kidahumi}} tsohuwar kalma wacce take nufin 'soko' ma'ana mara wayau da cikakken Hankali. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=simpleton</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Kidahumai ==Misalai== * Kai kidahumin ina ne baka fahimtar tambaya * Tali kiddahumi ne matuƙa ==Fassara== * Turanci: '''Bumpkin''' == Manazar..." na yanzu
 • 17:3017:30, 8 Maris 2024 bamban tarihi +507 N MahaddaciCreated page with "'''Mahaddaci''' {{Audio|Mahaddaci.ogg|Mahaddaci}} wato mutun wanda ya riƙe karatu ta hanyar tunawa a kwakwalwa da halartowa a  zuciya <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=memorize</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mahaddata ==Misalai== * Bala Mahaddacin littafi mai tsarki ne * Mahaddaci yayi karatu da ka ==Fassara== * Turanci: '''Memorizer''' =..." na yanzu
 • 17:2817:28, 8 Maris 2024 bamban tarihi +472 N MafariCreated page with "'''Mafari''' {{Audio|Mafari.ogg|Mafari}} Mafari na nufin asalin inda abu ya fara wato farkon duk wani abu ko ace tushe. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=asali</ref> ==Misalai== * Mafarin ciwon kafaɗan ta daga hatsarin mota ne * Hasiya ce mafarin shiga na jami'a ==Fassara== * Turanci: '''Origin''' == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
 • 17:2717:27, 8 Maris 2024 bamban tarihi +614 N MadoriCreated page with "'''Maɗori''' {{Audio|Maɗori.ogg|Maɗori}} Wato wanda ke gyaran karaya  karaya.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,84</ref> '''Maɗori''' {{Audio|Maɗorii.ogg|Maɗori}}  katako da ake ɗaure karaya. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=splint</ref> ==Fassara== * Turanci:..." na yanzu
 • 17:2617:26, 8 Maris 2024 bamban tarihi +366 N MadiCreated page with "'''Maɗi''' {{Audio|Maɗi01.ogg|Maɗi}} Maɗi wani irin abin sha ne mai zaki da ake samarwa daga bishiyar ɗinya <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> ==Misalai== * Maɗin da aka bani a wajen bikin yayi zaƙi sosai * Maɗi na sha kafin naji dai a harshe na == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
 • 17:2617:26, 8 Maris 2024 bamban tarihi +453 N MadoshiCreated page with "'''Madoshi''' {{Audio|Madoshi.ogg|Madoshi}} Kalmar tana nufin ƙarfe da aka sanya a wuta ake amfani wajen yin tambari ko alama ga dabbobi da sauransu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> ==Misalai== * Turawa sunyi amfani da Madoshi wajen yin alama ga bayi. * Da madoshin ƙarfe aka wa Tani tambari ==Fassara== * Turanci: '''Branding Iron''' == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
 • 17:2517:25, 8 Maris 2024 bamban tarihi +639 N Madaba'aCreated page with "'''Maɗaba'a''' {{Audio|Maɗaba'a.ogg|Maɗaba'a}} Maɗaba'a waje na buga takardu musamman a matsayin sana'a <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=press</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maɗaba'o'i ==Misalai== * An ruwaito labarin mutuwar marigayi Umaru musa 'yaradua ta jarida da aka buga  kuma a Maɗaba'an gidan talabijin na ƙasa (NTA). * Maɗa..." na yanzu
 • 17:2317:23, 8 Maris 2024 bamban tarihi +616 N MaciCreated page with "==Asalin Kalma== Watakila kalman Maci ta samo asali ne daga harshen Turanci. '''Maci''' {{Audio|Maci01.ogg|Maci}} wato irin tafiya da tattaki bai ɗaya da soji kanyi ko masu kayan sarki a yanayi na bai daɗa, a tare a lokaci guda. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=maci</ref> ==Misalai== * Ƴan sanda suna maci a filin taron ƙasa..." na yanzu
 • 17:2217:22, 8 Maris 2024 bamban tarihi +483 N MaceciCreated page with "'''Maceci''' {{Audio|Maceci.ogg|Maceci}} Wato mutun da ke kare mutane daga shiga wani hatsari ko yanayi mara kyau.  <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=maceci</ref> ==Misalai== * Maceci ya kubutar damu daga cikin teku * Macecin al'umma ne daga hannun yan ta'addan Daji. ==Fassara== * Turanci: '''Rescuer''' == Manazarta == Categor..." na yanzu
 • 17:2117:21, 8 Maris 2024 bamban tarihi +516 N MadogariCreated page with "'''Madogari''' {{Audio|Madogari.ogg|Madogari}} Wato hanyar samun abun biyan  buƙata ta rayuwa, musamman hanya ta kuɗaɗen shiga. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=livelihood</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Madogarai ==Misalai== * Falalu nada Madogari na sana'ar Fawa * Rashin madogari ke sanya matasa sata ==Fassara== * Turanci: '''Liveli..." na yanzu
 • 17:2017:20, 8 Maris 2024 bamban tarihi −13 MaburgiNo edit summary
 • 17:2017:20, 8 Maris 2024 bamban tarihi +437 N MaburgiCreated page with "'''Maburgi''' {{Audio|Maburgi.ogg|Maburgi}} Maburgi na nufin itace  da ake amfani dashi wajen kaɗa miya <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref> </ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maburgai ==Misalai== * Tani ta iya kaɗa miyan ayoyo da Maburgi * Maburgin ya karye tana kaɗa miyan kuka ==Fassara== * Turanci: '''Swizzle stick''' == Manazarta == Category:Suna"
 • 17:1917:19, 8 Maris 2024 bamban tarihi +459 N KininibiCreated page with "'''Kinibibi''' {{Audio|Kinibibi.ogg|Kinibibi}} Kinibibi na nufin  kitsa magana ko aiki don cutarwa da haɗa husuma. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kinibibi</ref> ==Misalai== * Yarinyar iro akwai kinibibi * Ba'a son mai kinibibi a harkan tsaro ==Fassara== * Turanci: '''Malice''' == Manazarta == Category:Halayya" na yanzu
 • 17:1817:18, 8 Maris 2024 bamban tarihi +423 N KimsaCreated page with "'''Ƙimsa''' {{Audio|Ƙimsa.ogg|Ƙimsa}} Kalmar tana nufin  gyara abu wanda yayi sakwa-kwa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=untidy</ref> ==Misalai== * Ya ƙimsa kayan guri guda * Ki ƙimsa mu samu mu kai kan lokaci ==Fassara== * Turanci: '''Untidy''' == Manazarta == Category:Suffa" na yanzu
 • 17:1717:17, 8 Maris 2024 bamban tarihi +584 N KimantaCreated page with "'''Kimanta''' {{Audio|Kimanta.ogg|Kimanta}} Tana nufin yin  nazari akan duk wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kimanta</ref> ==Misalai== * mutum wanda bashi da masaniya bazai iya fayyacewa da kimanta yadda mai yake yin tasiri akan tattalin arzikin Najeriya ba. * Mun kimanta kashi casa'in da tara cikin ɗari na masu ziyarta..." na yanzu
 • 17:1617:16, 8 Maris 2024 bamban tarihi +484 N MadakiCreated page with "'''Madaki''' {{Audio|Madaki.ogg|Madaki}} Madaki ɗaya daga cikin masu muƙami a sarautan gargajiya ta Hausawa, mai kula da fannin dawaki. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=madaki</ref> ==Misalai== * Madakin Fadan Sarkin Zazzau mai dubun dawakai * An naɗa Audu a matsayin Madakin Pindiga == Manazarta == Category:Suna Category:..." na yanzu
 • 17:1317:13, 8 Maris 2024 bamban tarihi +504 N MadatsaCreated page with "'''Madatsa''' {{Audio|Madatsa.ogg|Madatsa}} Waje da ake ginawa don rike ruwa da ke karuwa domin amfanin al'umma. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=dam</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Madatsu ==Misalai== * Madatsar ruwan tiga tana samar da ruwa don noman rani. * Madatsar ruwan Zariya na kusa da kammaluwa. ==Fassara== * Turanci: '''Dam''' == M..." na yanzu
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)