Jump to content

Dukkan logs na bayyana

Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).

Rajistoci ayyuka
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)
  • 16:54, 16 Mayu 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Hamami (Created page with "'''Hamami''' {{Audio|Hamami.ogg|Hamami}} Abu mara daɗin ƙamshi da kum ɗanɗano mara dadi musamman abun da yafara lalacewa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50</ref> ==Misalai== * Kunun ya ɓaci sai uban hamami. * Ina buɗe abincin sai hamami kawai. ==Fassara== * Turanci: '''Acrid''' == Manazarta == Category:Yanayi")
  • 16:53, 16 Mayu 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Ham (Created page with "'''Ham''' {{Audio|Ham01.ogg|Ham}} Kalmar na nuni da yanayin sauti na abun sufuri kamar Mota da babur da ke nuni da abin Hawa zai wuce. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50</ref> ==Misalai== * Bana son jin ham ina Kan hanya * Ina tafiya a hanya naji ham ɗin babur ==Fassara== * Turanci: '''Horn''' == Manazarta == Category:Aiki")
  • 18:49, 18 Afirilu 2024 Shehu Syo hira gudummuwa moved page Magulmaciya to Magulmaci
  • 14:58, 25 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maƙil (Created page with "'''Maƙil''' {{Audio|Maƙil.ogg|Maƙil}} Duk wani abu da yake a wadace ko wanzajje wanda ya kai matuƙa gaya wajen yawa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=abundantly</ref> ==Misalai== * Ruwa ya cika kogi Maƙil * Rakin maƙil yake da ruwa ==Fassara== * Turanci: '''Abundantly''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 14:57, 25 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maƙetara (Created page with "'''Maƙetara''' {{Audio|Maƙetara.ogg|Maƙetara}} waje da akayiwa alama a hanya da matafiya a ƙafa zasu tsallaka. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=ford</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maƙetarai ==Misalai== * Ta wuce ta Maƙetara * Maƙetaran Garin mu ba alawus ==Fassara== * Turanci: '''crosswalk,ford''' == Manazarta == Category:Suna")
  • 14:52, 25 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maƙetari (Created page with "'''Maƙetari''' {{Audio|Maƙetari.ogg|Maƙetari}} Mutun mai ha'inci ko wuce gona da iri wajen ha'inci. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.</ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=malicious#google_vignette<ref></ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maƙetarai ==Misalai== * Gaskiya kai maƙetari ne * Sarki yayi maganin maƙetari dan Kasuwan ==Fassara== * Turanci: '''Malicious person''' == Manazarta == Category:Suna")
  • 14:48, 25 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maƙarƙashiya (Created page with "'''Maƙarƙashiya''' {{Audio|Maƙarƙashiya.ogg|Maƙarƙashiya}} Aiki na yiwa ƙasa, kungiya ko wani zagon-ƙasa ko manakisa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=betrayal</ref> ==Misalai== * Ana tuhumar shi da yiwa ƙasarsa maƙarƙashiya * Na tabbata akwai wata maƙarƙashiya a shige da ficensu ==Fassara== * Turanci: '''betrayal''' =...")
  • 14:46, 25 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maƙala (Created page with "'''Maƙala''' {{Audio|Maƙala.ogg|Maƙala}} Maƙala sanya kaya akan wani abu kamar [Hanga|hanga]], sauran sashin kayan na kallon kasa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=lodge</ref> ==Misalai== * Maƙala rigar akan taga * Ta maƙala na'urar akan rediyo ==Fassara== * Turanci: '''Lodge''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 14:41, 25 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maƙarrabai (Created page with "'''Maƙarrabai'''{{Audio|Maƙarrabai.ogg|Maƙarrabai}} tawaga ko tawagar mutane waɗanda suke tafiya tare da wani babban mutum wanda zai taimaka musu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=retinue</ref> ==Misalai== * Maƙarrabai na Sarki suka fara hallara kafin shi. * Tawagan maƙarrabai na shugaban ƙasar Misra sun fito ==Fassara== * Turan...")
  • 16:16, 12 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Rukuni:Tsirrai (Created page with "Tsirrai")
  • 15:47, 12 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa moved page madubi to Madubi
  • 15:45, 12 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Mabukaci (Created page with "'''Mabuƙaci''' {{Audio|Mabuƙaci.ogg|Mabuƙaci}} Mutun mai neman samun wani abu kamar kudi, sutura ko wani taimako na rayuwa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,67</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=needy</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mabuƙata ==Misalai== * Talle na Mabuƙacin muhalli ne. * Audu yayi wa Mabuƙaci kyautar kayan abinci. ==Fassara== * Turanci: '''Needy''' == Manazarta ==...")
  • 15:42, 12 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Makaneza (Created page with "==Asalin Kalma== Watakila Kalmar '''Makaneza''' ta samo asali ne daga harshen Larabci. Vulcanizer. ==Bayani== '''Makaneza''' {{Audio|Makaneza.ogg|Makaneza}} Kalmar tana nuni ga mai gyaran taya da bututun iska na ababen hawa kamar keke, mota babur da dai sauransu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85</ref> ==Misalai== * Makaneza ya mun facin mota da kyau. * Makaneza ya bai shawara in canza tayar keke s...")
  • 17:31, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kidahumi (Created page with "'''Kidahumi'''{{Audio|Kidahumi.ogg|Kidahumi}} tsohuwar kalma wacce take nufin 'soko' ma'ana mara wayau da cikakken Hankali. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=simpleton</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Kidahumai ==Misalai== * Kai kidahumin ina ne baka fahimtar tambaya * Tali kiddahumi ne matuƙa ==Fassara== * Turanci: '''Bumpkin''' == Manazar...")
  • 17:30, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Mahaddaci (Created page with "'''Mahaddaci''' {{Audio|Mahaddaci.ogg|Mahaddaci}} wato mutun wanda ya riƙe karatu ta hanyar tunawa a kwakwalwa da halartowa a  zuciya <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=memorize</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mahaddata ==Misalai== * Bala Mahaddacin littafi mai tsarki ne * Mahaddaci yayi karatu da ka ==Fassara== * Turanci: '''Memorizer''' =...")
  • 17:28, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Mafari (Created page with "'''Mafari''' {{Audio|Mafari.ogg|Mafari}} Mafari na nufin asalin inda abu ya fara wato farkon duk wani abu ko ace tushe. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=asali</ref> ==Misalai== * Mafarin ciwon kafaɗan ta daga hatsarin mota ne * Hasiya ce mafarin shiga na jami'a ==Fassara== * Turanci: '''Origin''' == Manazarta == Category:Suna")
  • 17:27, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Madori (Created page with "'''Maɗori''' {{Audio|Maɗori.ogg|Maɗori}} Wato wanda ke gyaran karaya  karaya.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,84</ref> '''Maɗori''' {{Audio|Maɗorii.ogg|Maɗori}}  katako da ake ɗaure karaya. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=splint</ref> ==Fassara== * Turanci:...")
  • 17:26, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Madi (Created page with "'''Maɗi''' {{Audio|Maɗi01.ogg|Maɗi}} Maɗi wani irin abin sha ne mai zaki da ake samarwa daga bishiyar ɗinya <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> ==Misalai== * Maɗin da aka bani a wajen bikin yayi zaƙi sosai * Maɗi na sha kafin naji dai a harshe na == Manazarta == Category:Suna")
  • 17:26, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Madoshi (Created page with "'''Madoshi''' {{Audio|Madoshi.ogg|Madoshi}} Kalmar tana nufin ƙarfe da aka sanya a wuta ake amfani wajen yin tambari ko alama ga dabbobi da sauransu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> ==Misalai== * Turawa sunyi amfani da Madoshi wajen yin alama ga bayi. * Da madoshin ƙarfe aka wa Tani tambari ==Fassara== * Turanci: '''Branding Iron''' == Manazarta == Category:Suna")
  • 17:25, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Madaba'a (Created page with "'''Maɗaba'a''' {{Audio|Maɗaba'a.ogg|Maɗaba'a}} Maɗaba'a waje na buga takardu musamman a matsayin sana'a <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=press</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maɗaba'o'i ==Misalai== * An ruwaito labarin mutuwar marigayi Umaru musa 'yaradua ta jarida da aka buga  kuma a Maɗaba'an gidan talabijin na ƙasa (NTA). * Maɗa...")
  • 17:23, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maci (Created page with "==Asalin Kalma== Watakila kalman Maci ta samo asali ne daga harshen Turanci. '''Maci''' {{Audio|Maci01.ogg|Maci}} wato irin tafiya da tattaki bai ɗaya da soji kanyi ko masu kayan sarki a yanayi na bai daɗa, a tare a lokaci guda. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=maci</ref> ==Misalai== * Ƴan sanda suna maci a filin taron ƙasa...")
  • 17:22, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maceci (Created page with "'''Maceci''' {{Audio|Maceci.ogg|Maceci}} Wato mutun da ke kare mutane daga shiga wani hatsari ko yanayi mara kyau.  <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=maceci</ref> ==Misalai== * Maceci ya kubutar damu daga cikin teku * Macecin al'umma ne daga hannun yan ta'addan Daji. ==Fassara== * Turanci: '''Rescuer''' == Manazarta == Categor...")
  • 17:21, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Madogari (Created page with "'''Madogari''' {{Audio|Madogari.ogg|Madogari}} Wato hanyar samun abun biyan  buƙata ta rayuwa, musamman hanya ta kuɗaɗen shiga. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=livelihood</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Madogarai ==Misalai== * Falalu nada Madogari na sana'ar Fawa * Rashin madogari ke sanya matasa sata ==Fassara== * Turanci: '''Liveli...")
  • 17:20, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maburgi (Created page with "'''Maburgi''' {{Audio|Maburgi.ogg|Maburgi}} Maburgi na nufin itace  da ake amfani dashi wajen kaɗa miya <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref> </ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Maburgai ==Misalai== * Tani ta iya kaɗa miyan ayoyo da Maburgi * Maburgin ya karye tana kaɗa miyan kuka ==Fassara== * Turanci: '''Swizzle stick''' == Manazarta == Category:Suna")
  • 17:19, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kininibi (Created page with "'''Kinibibi''' {{Audio|Kinibibi.ogg|Kinibibi}} Kinibibi na nufin  kitsa magana ko aiki don cutarwa da haɗa husuma. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kinibibi</ref> ==Misalai== * Yarinyar iro akwai kinibibi * Ba'a son mai kinibibi a harkan tsaro ==Fassara== * Turanci: '''Malice''' == Manazarta == Category:Halayya")
  • 17:18, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kimsa (Created page with "'''Ƙimsa''' {{Audio|Ƙimsa.ogg|Ƙimsa}} Kalmar tana nufin  gyara abu wanda yayi sakwa-kwa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=untidy</ref> ==Misalai== * Ya ƙimsa kayan guri guda * Ki ƙimsa mu samu mu kai kan lokaci ==Fassara== * Turanci: '''Untidy''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 17:17, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kimanta (Created page with "'''Kimanta''' {{Audio|Kimanta.ogg|Kimanta}} Tana nufin yin  nazari akan duk wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kimanta</ref> ==Misalai== * mutum wanda bashi da masaniya bazai iya fayyacewa da kimanta yadda mai yake yin tasiri akan tattalin arzikin Najeriya ba. * Mun kimanta kashi casa'in da tara cikin ɗari na masu ziyarta...")
  • 17:16, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Madaki (Created page with "'''Madaki''' {{Audio|Madaki.ogg|Madaki}} Madaki ɗaya daga cikin masu muƙami a sarautan gargajiya ta Hausawa, mai kula da fannin dawaki. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=madaki</ref> ==Misalai== * Madakin Fadan Sarkin Zazzau mai dubun dawakai * An naɗa Audu a matsayin Madakin Pindiga == Manazarta == Category:Suna Category:...")
  • 17:13, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Madatsa (Created page with "'''Madatsa''' {{Audio|Madatsa.ogg|Madatsa}} Waje da ake ginawa don rike ruwa da ke karuwa domin amfanin al'umma. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=dam</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Madatsu ==Misalai== * Madatsar ruwan tiga tana samar da ruwa don noman rani. * Madatsar ruwan Zariya na kusa da kammaluwa. ==Fassara== * Turanci: '''Dam''' == M...")
  • 17:13, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Ma'auna (Created page with "'''Ma'auna''' {{Audio|Ma'auna.ogg|Ma'auna}} Ma'auna na nufin inda ake saidawa da awon kayan  hatsi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ma%27auna</ref> ==Misalai== * Kayan hatsi suna sauki a ma'auna * Nayi awon masara a ma'auna == Manazarta == Category:Suna")
  • 17:12, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Ki (Created page with "==Aiki== '''ƙi''' kalmace wadda take nufin Bari ko rashin yarda da da abu ko aikata wani abu. ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=%C6%99i</ref> ==Misali== *Shugaban kasar ya ƙi yarda da akarɓa tsohon kuɗi *Na buƙace ta data aure ni, amma ta ƙi. ==Fassara== * Turanci: '''Refuse,decline''' ==Suna== '''Ki''' Kalmace da take nunin mace ɗay...")
  • 17:11, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kiriga (Created page with "'''Kiriga''' {{Audio|Kiriga.ogg|Kiriga}} Itace abar da ake Samar wa lokaci da aka cire amfanin gona sai a tara shi wuri guda amfani gonar irin su Gyaɗa,wake,waken suya da sauransu, don hana amfanin gona yin  rima <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Kirigai ==Misalai== * An tanaji kiriga don gudun lalacen masara a gona * Indai da kiriga rima bata kama amfanin gona == Manaz...")
  • 17:11, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kiri (Created page with "'''Kiri''' {{Audio|Kiri01.ogg|Kiri}} Yawo musamman kwararo daga gida zuwa gida, Unguwa zuwa Unguwa, kamar talla da makamantarsu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=peddle</ref> ==Misalai== *  Larai tana yawan kiri a cikin ƙauye *  Kai da kiri wajen Talla ==Fassara== * Turanci: '''Peddle''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 17:10, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Madafa (Created page with "'''Madafa''' {{Audio|Madafa.ogg|Madafa}} Waje ko abu  da akan samu a jingina don hutu ko kuma a tsayu da kyau, ko abu za ai dogaro da shi, har ma matsayi na mulki akan kira shi da madafa ko madafun iko <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Madafai ==Misalai== * Ta samu Madafa a gidan Sarki * Ta samu karaya babu abin madafa == Manazarta == Category:Suna Category:Suffa")
  • 17:09, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kintsa (Created page with "'''Kintsa''' {{Audio|Kintsa.ogg|Kintsa}} Kalmar tana nufin  shirya wa ko kumi sailing yunkurin shirin yin wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kintsa</ref> ==Misalai== * Habibu ya kintsa tsaf don tafiya zuwa Kano * Kintsa mu tafi gida ==Fassara== * Turanci: '''Pack-up''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 17:08, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kinkima (Created page with "'''Kinkima''' {{Audio|Kinkima.ogg|Kinkima}} Kalmar tana nufin daukan abu mai nauyi Nauyi <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=carry</ref> ==Misalai== * masu satan mutane sun kinkimi kudi a mota mai ɗauke da ma'aikatan banki. * babu wanda ya kinkima jakar da aka yardar ==Fassara== * Turanci: '''Carry-over''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 17:07, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kidime (Created page with "'''Kiɗime''' {{Audio|Kiɗime.ogg|Kiɗime}} Kalmar tana nufin  ruɗu a cikin tunani da rashin tunani mai hankali tare da nazari cikin hikima. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ru%C9%97e</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Kiɗimewa ==Misalai== * Ladi ta kiɗime a lokacin jarabawa * Ta kiɗime wajen magana a gaban taron ==Fassara== ==Fass...")
  • 17:06, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kintata (Created page with "'''Kintata''' {{Audio|Kintata.ogg|Kintata}} Kalmar tana nufin ƙiyastadaraja, yawa ko nauyin duk wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=estimate</ref> ==Misalai== * Mun kintata kashi casa'in da biyar cikin ɗari na masu ziyartar shafinmu suna zuwa ne daga Nigeria. * An Kintata kuɗin da ake gina shafin yanar gizo akan naira dubu go...")
  • 17:04, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Magance (Created page with "'''Magance''' {{Audio|Magance.ogg|Magance}} Magance shi ne asirce mutun ta hanyar asiri. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=bewitch</ref> ==Misalai== * Ta magance shi, baya jin maganar kowa sai nata * Mai tsafi ta magance Yarima don hana shi ganon Sarauta. ==Fassara== * Turanci: '''bewitch''' == Manazarta == Category:Suffa")
  • 17:03, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Maguda (Created page with "'''Maguda''' {{Audio|Maguda.ogg|Maguda}} Maguda mutane wa'inda su ka bar gidajensu da ƙasarsu ta asali zuwa wata ƙasa don samun mafakar siyasa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=asylum</ref> ==Misalai== * Maguda daga Jihar Neja sun sauka sansanin gudun hijira da ke Mando. * Rashin tsaro ya samar da dubbing Maguda a Najeriya. ==Fassara==...")
  • 17:01, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Mafi (Created page with "'''Mafi''' {{Audio|Mafi01.ogg|Mafi}} Mafi kalama da ke nuni ga rinjaye na wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref> </ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mafiya ==Misalai== * Mafi rinjayan yan Najeriya ba suyi zabe ba * Mafi yawan mutane sun san gaskiya gaskiya ce ==Fassara== * Turanci: '''Majority''' == Manazarta == Category:Suna Category:Nahawu")
  • 17:01, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Mahajjaci (Created page with "'''Mahajjaci''' {{Audio|Mahajjaci.ogg|Mahajjaci}} Mutun mai tafiya ko balaguro zuwa wani waje mai tsarki don aikace-aikacen addini <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=pilgrim</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mahajjata ==Misalai== * Mahajjaci ya dawo daga ƙasa mai tsarki * Tambai ya zama Mahajjaci a bana ==Fassara== * Turanci: '''pilgrim''' ==...")
  • 17:00, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Magaji (Created page with "'''Magaji''' {{Audio|Magaji.ogg|Magaji}} Kalmar na nufin mutum wanda ke da dama a doka ya mallaki dukiya ko matsayin wani a yayin da ya mutu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=heir</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Magada ==Misalai== * Magajin Sarki ne Wazirin Sirika * Babban ɗansa ne magajin kujera ==Fassara== * Turanci: '''Heir''' == Manaz...")
  • 16:59, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Magabci (Created page with "'''Magabci''' {{Audio|Magabci.ogg|Magabci}} Magabci wanda ke nuna tsananin ƙiyayya da adawa ga wani mutun ko wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=enemy</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Magabta ==Misalai== * Yana da Magabta masu yawa a masana'antar. * Ina sane sarai da cewa magabci na ne. ==Fassara== * Turanci: '''Enemy''' == Manaza...")
  • 16:58, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Kifa (Created page with "'''Kifa''' {{Audio|Kifa01.ogg|Kifa}} Kalmar tana nufin juya abu a yanda yake a asali, kamar a juya sama ya kalli ƙasa <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=kifa</ref> ==Misalai== * Ta kifar da zoɓo * Ya kifa kwanon abincin a cikin langa ==Fassara== * Turanci: '''Turn upside''' == Manazarta == Category:Aiki")
  • 16:57, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa moved page magudi to Magudi
  • 16:56, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Magirbi (Created page with "'''Magirbi''' {{Audio|Magirbi.ogg|Magirbi}} wani irin kayan aiki na gona gona mai markwaɗaɗɗen ƙarshe da ake amfani wajen girbe ciyawa,da tsirrai na gona. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=sickle</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Magirbai ==Misalai== * Manomi yayi amfani da Magirbi wajen cire shinkafa. * Cire ciyawa sai da Magirbi ==Fassara=...")
  • 16:55, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Mago (Created page with "'''Mago''' {{Audio|Mago01.ogg|Mago}} Mago wani irin doki mai launin ruwan kasa.  <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> ==Misalai== * Mago na wajen waziri ya mun kyau matuƙa * Waziri na kiwon magon doki ==Fassara== * Turanci: '''palomino''' == Manazarta == Category:Suna Category:Dabbobi")
  • 16:54, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Magatakarda (Created page with "'''Magatakarda''' {{Audio|Magatakarda.ogg|Magatakarda}} Mutun da aka dauka musamman a matsayin marubucin takadda da wasiƙa <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=scribe</ref> ==Misalai== * Tsohon magatakarda ne a Masarautar Zazzau * Magatakardan Sarki ya aika da takadda ga Wazirin fatika. ==Fassara== * Turanci: '''Scribe''' == Manazarta ==...")
  • 16:53, 8 Maris 2024 Shehu Syo hira gudummuwa created page Magudiya (Created page with "'''Maguɗiya''' {{Audio|Maguɗiya.ogg|Maguɗiya}} Maguɗiya Mace da ke fitar da sauti mai ƙara guɗa a wajen bukukuwa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84</ref> ==Misalai== * Maguɗiya ta karadɗe taro ta ko ina da guɗa * Maguɗiya ta halarci bikin Gimbiya == Manazarta == Category:Suna")
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)