Jump to content

Jerin gudummuwar ma'aikaci Atiku Ustaz

A user with 96 edits. Account created on 17 Afirilu 2023.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)

3 Nuwamba 2024

19 Agusta 2024

12 Agusta 2024

22 Yuli 2024

21 Yuli 2024

  • 13:4913:49, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +504 N Masassaki Created page with "'''Masassaki''' {{Audio|Masassaki.ogg|Masassaki}} Kalmar tana nuni ga mutun wanda sana’arsa hadawa da gyaran abubuwa na Katako. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=carpenter</ref> ==Misalai== * Masassaki ya hada kujeru masu kawa da kyawu * Akaiwa masassaki ya gyara kujerun ==Fassara== * Turanci: '''Carpenter''' == Manazarta == Category..." na yanzu
  • 13:4813:48, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +542 N Masani Created page with "'''Masani''' {{Audio|Masani.ogg|Masani}} Mutun mai bincike da nazari akan ilmin wani fannin ilimi ko darasi mai zurfi,musamman a jami’a.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=scholar</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Masana ==Misalai== * Malamin masanin tarihi * An jefawa masani linzamin bincike akan yaduwan cututtuka ==Fassara== * Turanci:..."
  • 13:4813:48, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +424 N Masaba Created page with "'''Masaba''' {{Audio|Masaba.ogg|Masaba}} Gudumar da mekeri ko makera ke amfani da ita a wajen aikinsu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Masabai ==Misalai== * Makeri ya bugawa karfen masaba da karfi * Aiki da masaba sai Makeri ==Fassara== * Turanci: '''Blacksmith hammer''' == Manazarta == Category:Suna Category:Kayan Aiki" na yanzu
  • 13:4713:47, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +499 N Marubuci Created page with "'''Marubuci''' {{Audio|Marubuci.ogg|Marubuci}} Mutum wanda ke rubuta takardu ko mukaloli don wallafawa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=marubuci</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Marubuta ==Misalai== * Farfesa kuma Marubuci * Malami na Marubuci ne da ya wallafawa takardu akan kiwon lafiya ==Fassara== * Turanci: '''Writer''' == Manaza..." na yanzu
  • 13:4713:47, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +378 N Marmaro Created page with "'''Marmaro''' {{Audio|Marmar.ogg|Marmar}} Ruwa dake fita ko bubbugowa daga dutse ko waje mai duwatsu.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Mun sha Ruwan Marmaro a Tanzaniya * Masu yawon bude ido sun ziyarci yankin Marmaro dake jihar Ogun == Manazarta == Category:Suna Category:Waje" na yanzu
  • 13:4613:46, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +374 N Marsa Created page with "'''Marsa''' {{Audio|Marsa.ogg|Marsa}} Wani irin dogon goro mai kyau matuka.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Goron da kawu ya kawo marsa sa ce mai kyau * Tsohon bai cin goro in marsa ba ==Fassara== * Turanci: '''Large kolanuts''' == Manazarta == Category:Suna Category:Shuka" na yanzu
  • 13:4613:46, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +478 N Marmar Created page with "'''Marmar''' {{Audio|Marmar.ogg|Marmar}} mutun wanda ya iya fari da ido mai Kama zuciya ta hanyar amfani da juyawa da fatsi da idan.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=blinking</ref> ==Misalai== * Saude tana wa sarki Mamar da ido don shaukin so * Marmar sai yan mata adon gari ==Fassara== * Turanci: '''Blinking''' == Manazarta == Category:Aiki" na yanzu
  • 13:4513:45, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +425 N Markada Created page with "'''Markada''' {{Audio|Markada.ogg|Markada}} Kalmar na nufin sanya abu ya zamanto kananu ya zama ya nike zuwa gari ta hanyar amfani da abu mai karfi ana nikawa a kasa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Rabi ta Markada gero da dutse * Waken suyan ya markada a Kasa ==Fassara== * Turanci: '''Grind''' == Manazarta == Category:Aiki" na yanzu
  • 13:4513:45, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +479 N Mariri Created page with "'''Mariri''' {{Audio|Mariri.ogg|Mariri}} babban dabba na jinsin Barewa mai bakaken layuka a fuska da kafafu da dogon kaho, anfi samun shi a kasashen masu zafi na afirka da yankin Larabawa.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Munga mariri a gidan Zoo na Kano * Mariri nada matukar kyawu ==Fassara== * Turanci: '''White oryx''' == Manazarta == Category:Suna Category:Dabbobin Da..."
  • 13:4413:44, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +448 N Marini Created page with "'''Marini''' {{Audio|Marini.ogg|Marini}} Marini wanda yake sana’arsa canza launin kaya ko tufafi ta hanyar amfani da sinadari mai ruwa-ruwa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Marini ya rina hula ta ta koma launin baki * Kayannan marini ya maida su farare haka ==Fassara== * Turanci: '''Dyer''' == Manazarta == Category:Suna Category:Sana’a" na yanzu
  • 13:4413:44, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +444 N Marili Created page with "'''Marili''' {{Audio|Marili.ogg|Marili}} Marili mutun wanda yasamu nakasa sanadiyyar ko daya doguwar jinya na wani ciwo. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Marillai ==Misalai== * Ta zama marilla saboda jinyar ciwon kwakwalwa * Tambai marili me ==Fassara== * Turanci: '''Disable from prolong illness''' == Manazarta == Category:Suna Category:Cuta" na yanzu
  • 13:4313:43, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +755 N Mariki Created page with "'''Mariki''' {{Audio|Mariki.ogg|Mariki}} Wanda doka ta baiwa dama da hurumin kula da wanda bai kai ya kula da kansa ba,kamar yara da iyayensu sun rasu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Kawu na ya tsaye a matsayin mariki na * Larai tana amatsayin mariki na marayu hamsin da ke karkashin gidauniyarta ==Fassara== * Turanci: '''Guardian''' '''Mariki''' {{Audio|Marikii.ogg|Mariki}} Sashe na a..." na yanzu
  • 13:4213:42, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +428 N Marga Created page with "'''Marga''' {{Audio|Marga.ogg|Marga}} Wata irin shuka dake kawata muhalli mai fure masu kyawu, anfi saninta da gama-fada. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Sarki ya dasa marga a muhallin fadarsa baki daya * Fure na marga na sanya a lambu ta ==Fassara== * Turanci: '''Cassia tree''' == Manazarta == Category:Suna Category:Shuka" na yanzu
  • 13:4213:42, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +361 N Marawwa Created page with "'''Marawwa''' {{Audio|Marawwa.ogg|Marawwa}} Nunawa wa mutum ko abu dattako tare da karramawa da mutuntawa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Balaraba mace ce mai marawwa * Habu ga hali ga Marawwa ==Fassara== * Turanci: '''Respectfulness''' == Manazarta == Category:Halayya" na yanzu
  • 12:4812:48, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +599 N Gatsal-gatsal Created page with "'''Gatsal-gatsal''' {{Audio|Gatsal-gatsal.ogg|Gatsal-gatsal}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin mutumin da zai yi magana ba tare da ya duba maganar ba.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,70</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,91</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,64</ref> ==Misalai== *Mutumin nan fa bai duba maganar kaf..." na yanzu
  • 12:4812:48, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +537 N Hani'an Created page with "'''Hani'an''' {{Audio|Hani'an.ogg|'''Hani'an'''}}dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin ƙoshi ma'ana mutumin daci abinci ya ƙoshi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,32</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,61</ref> ==Misalai== *Yau ai naci abinci sosai har sai da nayi hani'an ==Asali==..." na yanzu
  • 12:4712:47, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +532 N Fakiri Created page with "'''Faƙiri''' {{Audio|Fakiri.ogg|Fakiri}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa wannan mutumin matalauci ne ma'ana wanda bai da kuɗi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,89</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,81</ref> ==Misalai== *Ina tausayin mutumin nan domin faƙiri ne ==Fassar..." na yanzu
  • 12:4612:46, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +539 N Falsafa Created page with "'''Falsafa''' {{Audio|Falsafa.ogg|Falsafa}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin mai hangen nesa.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,108</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,111</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,92</ref> ==Misalai== *Lallai mutumin nan yana da falsafa *Yanzu fa sai mun samo mai falsafa a wannan fanni ==Asa..." na yanzu
  • 12:4512:45, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +478 N Dan-Shayi Created page with "'''Dan-shayi''' {{Audio|Dan-shayi.ogg|'''Dan-shayi'''}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin ɗan kaciya.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,71</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,63</ref> ==Misalai== *Ai yaron nan an mashi kaciya *Yanzu ka zama ɗan shayi ==Manazarta== Category:Sunan"
  • 12:4412:44, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +528 N Dan-kaka Created page with "'''Ɗan-kaka''' {{Audio|Dan-kaka.ogg|Ɗan-kaka}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna yaron da ya taso a gaban kakan shi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,81</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,78</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,68</ref> == Misali == * Wan nan yaron ya cika wauta kaman goyon kaka * Gaskiya ɗan kakan..."
  • 12:4412:44, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +413 N Duri Created page with "'''Duri''' {{Audio|Duri01.ogg|Duri}} na nufin gaban mace ko ace farji.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,117</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,92</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,98</ref> == Misali == *Ana haihuwa ne ta duri == Manazarta == Category:Sashen Jiki" na yanzu
  • 12:4312:43, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +438 N Duna Created page with "'''Duna''' {{Audio|Duna01.ogg|Duna}} dai ya kasance wata kalmace wadda ake nufin baki<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,31</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,27</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,20</ref> == Misali == * Gaskiya wannan mutumin duna ne na gaske == Manazarta == Category:Suna"
  • 12:4312:43, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +484 N Dogarai Created page with "'''Dogarai''' {{Audio|Dogarai.ogg|'''Dogarai'''}} dai sun kasance wasu mutane ne wadanda suke gadin sarki. <ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,51</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,61</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,40</ref> == Misali == * Nake shiga fadar sarki amma dogaran shi sun hana ni na Gandhi == Manazarta == Categor..."
  • 12:4212:42, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +539 N Dodo-kodi Created page with "'''Dodon-koɗi''' {{Audio|Dodon-kodi.ogg|Dodon-kodi}} ya kasance wani nau'i ne na halitta wanda mafi yawansu ana samun su ne wajen da akwai sanshi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,107</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,78</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,81</ref> == Misali == * Na samu labarin John yana siyan dodon-koɗi ==F..." na yanzu
  • 12:4012:40, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +509 N Cukwi Created page with "'''Cukwi''' {{Audio|Cukwi.ogg|Cukwi}} dai ya kasance wani magi ne wanda ake yin abinci dashi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,81</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,78</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,80</ref> == Misali == * Gaskiya abincin nan sai an ƙara mashi cukwai ɗin nan * Yanzu fa cukwa yayi wuya ba'a samun shi sosai..."
  • 12:2812:28, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +561 N Cuku-cuku Created page with "'''Cuku-cuku''' dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna mutum mai aiki tukuru domin ya samu wani abu ko kuma ace ya samu kuɗin da zai siya wani abu.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,45</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,51</ref> == Misali == * Gaskiya ina ganin ƙoƙarin wannan mutumin..." na yanzu
  • 12:2612:26, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +486 N Caba-caba Created page with "'''Caɓa-caɓa''' dai ya kasance wata kalmace wadda take nufin abin ya ɓata ma mutum jiki musamman ƙuraje.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,43</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,50</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,39</ref> == Misali == * Gaskiya wannan ƙurajen duk yama Khadijah caɓa-csɓa a fuskarta == Manazarta == Cate..." na yanzu
  • 12:2512:25, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +466 N Gaba-gaba Created page with "'''Gaba-gaba''' dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna yaro ko ace mutum wanda ya ke da saurin girma.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,72</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,70</ref> == Misali == * Gaskiya wannan yaron girman ɓaga-ɓaga yayi == Manazarta == Category:Yanayi" na yanzu
  • 12:2412:24, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +521 N Budu-budu Created page with "'''Buɗu-buɗu''' dai ta kasance wata kalmace wadda take nufin ƙura ko kuma ace sanyi.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,39</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,40</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,41</ref> == Misali == * Gaskiya kullun naje wajen aiki sai nayi buɗu-ɓudu * Bazan iya zuwa ko ina ba yanzu dan duk nayi buɗu-ɓud..." na yanzu
  • 12:2312:23, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +554 N Dakta Created page with "'''Dakta''' {{Audio|Dakta.ogg|Dakta}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa wannan mutumin likita ne ko kuma wanda yake da shaidar karatu na dakta.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,58</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,39</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,31</ref> * Wannan mutumin ya kai dakta a karatun sa * Ina gan..." na yanzu
  • 12:2212:22, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +469 N Anci Created page with "'''Anci'''{{Audio|Anci01.ogg|Anci}} dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna cin abu musamman abinci ko wani abun daban.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,60</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,61</ref> == Misali == * Ancin ye ma Zubairu kuɗin shi == Manazarta == Category:Kalma" na yanzu
  • 12:2112:21, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +534 N Almajiranci Created page with "'''Almajiranci''' {{Audio|Almajiranci.ogg|Almajiranci}} dai ya kasance wata kalmace da take nuna mutumin da aka tura shi karatun allo a wani gari.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,55</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,42</ref> == Misali == * Almajiranci za'a tura ka Jigawa * Ai sadiq ya daw..." na yanzu
  • 12:2012:20, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +464 N Ainin Created page with "'''Ainin''' {{Audio|Ainin.ogg|Ainin}} na nufin abu na asali ko na gaske<ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,1</ref> <ref>https://hausadictionary.com/index.php?search=Ainihi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1</ref> <ref>https://www.linguashop.com/hausa-dictionary</ref> ==Misalai== *Lado yasha wahala a fadansu da Audu ainin ==Fassara== '''Turanci''':Real ==Manazarta== Category:Kalma" na yanzu
  • 12:1912:19, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +518 N Abiyo Created page with "'''Abiyo''' {{Audio|Abiyo.ogg|Abiyo}} dai ta kasance wata kalmace da ake nufin bin abu ko kuma ace kabi abu <ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,66</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,62</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,69</ref> == Misali == * Ai jiya an biyo Abdul da kyar ya tsira * Amma kasan ana biyo mutum muddin ka biyo hanya..." na yanzu
  • 12:1612:16, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +213 N Barbarci Created page with "'''Barbarci''' {{Audio|Barbarci.ogg|Barbarci}} ko ace babar-bare dai ya kasance wani yare ne da suke a Maiduguri == Misali == * Mutumin nan fah barbarci yake yi * Gaskiya babar-baren nan ya cika fusata da sauri *" na yanzu
  • 12:1412:14, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +466 N Bafillace Created page with "'''Bafillace ''' {{Audio|Bafillace.ogg|Bafillace}} ko ace bafullatani dai ya kasance mutumin da ya fito daga riga.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,55</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,51</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,48</ref> == Misali == * Bafullacen ya cika sun fanta da burodi == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 12:1212:12, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +229 N Kado Created page with "'''Kaɗo''' {{Audio|Kado01.ogg|Audio}} dai ya kasance mutumin da ba bafullace ba ne == Misali == * Gaskiya ya iya fullatanci amma sai dai kaɗo ne * Kayi kama da bafullace sai dai kaɗo ne kai == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 12:1212:12, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +174 N Dan-Azumi Created page with "'''Ɗan Azumi''' Ya kasance namijin da aka haifa a watan Ramadan == Misali == * Shin ɗan azumi yazo gidan nan kuwa * Kaga ɗan azumi kuwa == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 12:1012:10, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +213 N Balaraba Created page with "'''Balaraba''' Wannan kalmar tana nufin sunan macen da aka haifa ranar Laraba == Misali == * Wai shin balaraba tana son zuwa wajen nan kuwa * Gaskiya balaraban nan tana da mutunci == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 12:1012:10, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +176 N Tasalla Created page with "'''Tasalla''' Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ne wajen nuna matar da aka haifa ran sallah kuma matar da ta kasance mai yawan sallah == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 12:0912:09, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +261 N Ta-Allah Created page with "'''Ta-Allah''' Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ga matar da ta kasance ta kirki wanda ba ruwanta ma'ana saliha == Misali == * Gaskiya matar nan Ta-Allah ce kadu ba ta maido min da kuɗin na dana manta dashi a gurin ta == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 12:0812:08, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +231 N Na-Allah Created page with "'''Na-Allah''' Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ga mutum da ya kasance na kirki wanda ba ruwanshi ma'ana salihi == Misali == * Gaskiya mutum nan Na-Allah ne domin yana da muhimmanci sosai == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 12:0712:07, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +204 N Maiwada Created page with "'''Maiwada''' Ya kasance wata kalmace wadda take nuna cewa ka maidawa mutum abin sa == Misali == * Mai yasa ka ɗaukan ma Abdul abin shi gaskiya ka maidawa Abdul abin shi == Manazarta == Category:Suna" na yanzu
  • 12:0612:06, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +154 N Maitama Created page with "'''Maitama''' Ya kasance wata sarautace da ake badawa ma mutumin da ya kasance jajirtacce kuma mai ilimi da hangen nesa == Manazarta == Category:Suna"
  • 12:0612:06, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +266 N Mairiga Created page with "'''Mairiga''' {{Audio|Mairiga.ogg|Mairiga}} Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ne ga mutumin da ya mutu == Misali == * Marigayi Malam Hamisu ya mutu ya bar tarin dukiya ma ƴaƴan sa * Gaskiya marigayin ai mutumin kirki ne == Manazarta == Category:Suna"
  • 12:0512:05, 21 Yuli 2024 bamban tarihi +591 N Maigari Created page with "'''Maigari''' {{Audio|Maigari.ogg|Maigari}} Ya kasance wani muƙami ne da sarki ke baiwa mutum domin ya rinƙa kulawa da wan nan yanki ko ƙauyen.<ref>Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71</ref> <ref>Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,69</ref> <ref>Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,49</ref> == Misali == * Maigari ya bada umurnin duk wanda yake da dabba y..." na yanzu
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)