Jerin gudummuwar ma'aikaci Umar-askira
Appearance
A user with 42 edits. Account created on 5 Disamba 2020.
19 Yuli 2022
- 20:4720:47, 19 Yuli 2022 bamban tarihi +78 N Cinkoso Created page with "'''Cinkoso''' na nuna yawan ababe ko kuma turuwar mutane a cunkushe waje daya."
- 20:2220:22, 19 Yuli 2022 bamban tarihi +117 N Tsiwa Created page with "'''Tsiwa''' Wata iriyar karace da wanda yawanci kwari ne kayinta irn su kyankyaso, Tsaka, Jaba, Fari da dai sauransu."
25 Mayu 2022
- 10:2110:21, 25 Mayu 2022 bamban tarihi 0 Ungulu No edit summary
- 10:1310:13, 25 Mayu 2022 bamban tarihi +213 N Alale Created page with "'''Alale''' wani irin nauin abinci da ake yinshi da wake wanda dayawa daga cikicin kabilunn Nigeria suna dafashi. saidai shi ana sarrafashi ne hanyoyi daba daban. Wasu suna sanya kwai, nama, kifi a cikin alale"
28 Nuwamba 2021
- 10:4910:49, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +170 N Alli Created page with "===Hausa=== ==Suna== '''Alli''' ana amfani da dashin wajen yin rubutu a allon bango. Sannan yana nufin chalk da kalman turanci. <ref>Hausa to English Dictionary</ref>"
- 10:3210:32, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +206 N bokanci Created page with "===Hausa=== ==Suna== '''bokanci'''' wanta harka ce ta tsafi wacce wasu daga cikin mutane suka dauke ta a matsayin sana'a. sannan tana nufin magic a yarenn turanci. <ref>Hausa to English Ditionary</ref>" na yanzu
- 09:2609:26, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +63 N task Created page with "===Hausa=== '''task''' kalma ce ta turanci dake nufin harka" na yanzu
- 09:2209:22, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +143 N harka Created page with "===Hausa=== =='''harka'''== na nufin wasu safgogi da mutum kan yi su a rana ta yau da kullum. Sannan harka a yaren turanci tana nufin task."
- 05:3405:34, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +25 Akurki No edit summary
22 Satumba 2021
- 14:3914:39, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +215 N Annabi Created page with "Annabi shine wanda Allah ya aiko shi da sakon Musulumci zuwaga al'ummah. Annabawa suna zuwa da shiriya sanna su kawai da shirka, bidi'ah da maguzanci da mutane suke kai ya kawo musu tsarin da Allah aikosa dashi."
- 14:3314:33, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +158 N aljannah Created page with "Aljannah na nufin waje dake tattara dukkan kayan jin dadi. Aljannah ya tattare dukkan kayan hutu, nishadi sannan kuma ana amfani da sunan don dangan wa lambu."
- 14:2714:27, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +77 N hoda Created page with "Hoda wani gari ne mai laushi sosai wanda mata suke amfani dashi don kwalliya."
- 14:2514:25, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +231 N Zogale Created page with "Zogale wanin ganye da ake sarrafa shi a matsayin miya kuma ana kwada shi a matsayin abincin marmari. zogale yawancin Hausawa suke amfani dashi sanna sun dauke a mtsayin ganye daga cikin ganyeyyakin da suke magani ga jikin dan adam."
- 14:2114:21, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +225 N daudawa Created page with "Dauadawa wani sidari ne daga cikin sinadaren kayan miya da ake amfani dashi wajen sarrafa miya. Anfi anfani da daudawa a miyar kuka, kunewa busassa, taushe, kalkashi, yakuwa dai dai sauransu. Akan yi amfani da daudawa a fate."
- 14:1514:15, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +170 N kwantsa Created page with "Kwantsa na nufin gurbataccen ruwa daskararre da ke fitowa a gefen idanu bayan mutum ya tashi daga bacci. Wasu lokutan kuma ykkan fiktowa mutum sanda idon sa ke masa ciwo."
- 14:0314:03, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +159 N kindirmo Created page with "Kidndirmo na nafun nonon saniya da aka tatso ba tare da an sarrafa shi ba. Yanayin kindirmo yana zuwa tare da maiko sannan ba fari bane kal yanada kalan madara"
23 Agusta 2021
- 09:2209:22, 23 Agusta 2021 bamban tarihi +77 N Gwamna Created page with "gwamna na nifikn wanda yake mulkan gari guda a karkashin mulkin demokaradiya."
- 09:1609:16, 23 Agusta 2021 bamban tarihi +71 N gwanati Created page with "gwanati na nufin mulki amman a wannan zamani shine na demokaradiya." na yanzu
- 08:5808:58, 23 Agusta 2021 bamban tarihi +96 N Al'majiri Created page with "Al'majirik na nufikn wanda ya baro garin su zuwa wani garin domin neman ilimin Addinin Musulmci."
- 08:5608:56, 23 Agusta 2021 bamban tarihi +122 N mulki Created page with "mulki na nufin saruta ko kuma shugabanci da ko wace al'ummah take takama da shi. akan samu sugabanci na adalci ko zalumci."
- 08:5408:54, 23 Agusta 2021 bamban tarihi +77 N talakawa Created page with "Talakawa jam'i ne na talaka wanda yana nufin muta ne wainda basu da kudi."
- 08:5208:52, 23 Agusta 2021 bamban tarihi +87 N Talaka Created page with "Talak na nufin mutum wanda bayida kudi da za'a iya kiran shi dukiya da karancin wadata."
- 08:5008:50, 23 Agusta 2021 bamban tarihi +93 N Talauci Created page with "Talauci na nufin wani yanayi da dan adam yake shiga na rashin dukiya ko kuma karancin wadata."
6 Disamba 2020
- 06:3106:31, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +234 N Gyada Created page with "Gyada wani abincine da ake ci don nishadi sau dayawa ba don yunwa ba sannan yana sanya kish. Ana anfani dashi wajen sarrafa wasu kayan abinci kamar Mai/Man-gyada, Kuli-k..."
- 06:2406:24, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +267 N Bawo Created page with "Bawo wani rufi ne me matsayin sutura ga kayan abinci wainda a hahaka suke tsurowa. Misali: Gyada, Gujjiya, Gwada Ayaba, Dankali, Lemu, Kankana, ..."
- 06:1306:13, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +151 N gwaza Created page with "Gwaza wani nau'in abici ne mai gina jiki wanda arewaci da kudancin Nigeria ke ci. Yanada bawo mare karfi ga santsi cikin shi yana da kala bulu."
- 06:0306:03, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +71 N Adadi Created page with "Adadi na nufin cikan wasu kirgaggun abubuwa ko Mutane da aka kididdige."
- 05:5605:56, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +115 N Rangwada Created page with "Rangwada wata iriyar tafiya ce ta al'ada da mata budurwai sukeyi tare da kakjarya jiki don neman mazajen aure."
- 05:5305:53, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +3 Balaga No edit summary
- 05:5005:50, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +285 N Balaga Created page with "Balaga wani mataki ne da namiji/mace ke kaiwa na isa da ki da fa samun cikan hankali. Yana da alamomi jamar haka: Ga namiji; -Fashewan Murya. -Murdewan jiji. -Bayyanan Gashi..."
- 05:3805:38, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +64 N budurwa Created page with "Kalman Budurwa na nufin babbace wacce takai munzulin Balaga."
- 05:3605:36, 6 Disamba 2020 bamban tarihi +155 N Al'ada Created page with "Al'ada na nufin dukkan wani abu na rayuwa da mutane suka saba da shi na yau da kullum. Ana fassara al'ada da jini da mace budurwa take yi ko wace wata."
5 Disamba 2020
- 12:5812:58, 5 Disamba 2020 bamban tarihi +57 N bantai Created page with "Bantai na nufin sutura/kaya da mutanen daji suke sanyawa." na yanzu
- 12:5012:50, 5 Disamba 2020 bamban tarihi +121 N Bauta Created page with "Bauta na nufin yiwa Allah dukkan abunda ya shar'anta. A wata fassarar kuma tana nufin yiwa wani, wata ko wani abu hidima."
- 12:4512:45, 5 Disamba 2020 bamban tarihi +58 N sanyi Created page with "Sanyi ya na nufin wani yanayi da Dan Adam keji a jikinshi."
- 12:4312:43, 5 Disamba 2020 bamban tarihi +71 N kudiri Created page with "Kudiri na nufin abin da mutum yake nema cimmawa ko ya sameshi a rayuwa."
- 12:4012:40, 5 Disamba 2020 bamban tarihi +89 N Tallafi Created page with "Tallafi na nufin taimakawa/agazawa mutum ko mutane domin cimma wani manufa ko kudiri."
- 12:3712:37, 5 Disamba 2020 bamban tarihi +79 N Yarjejeniya Created page with "Yarjejeniya shine amincewa da wani kuduri tsakanin mutum biyu ko fiye da haka.`"
- 12:2912:29, 5 Disamba 2020 bamban tarihi −37 Jaki No edit summary
- 12:1812:18, 5 Disamba 2020 bamban tarihi +54 N farin ciki Created page with "Farin ciki shine jin dadi wani abu da yafaru da mutum."
- 12:1712:17, 5 Disamba 2020 bamban tarihi +19 N Juriya Created page with "Juriya shine hakuri"